dr fatan alheri ni cs 2 allahamdulilahi allah ya sa mu gama haihuwa lafiya
2026-07-17 13:50:13
9
Allah yasa mudace :
sau uku a kaimin cs alhamdu lillah
2026-07-17 16:55:16
6
beebaty 🌟💝 :
ammin c s Amma a kwana 3 wlh har botikin ruwa na dauka
2026-07-18 09:39:49
3
Mrs,bawan Allah :
wata nawa yakamata mutum yakoma Dan allah
2026-07-17 19:59:56
4
fateemah :
Anyimun uku gana hudu a hanya Allah yasa mugama lpy
2026-07-17 18:30:41
7
UMMUMEENAL COLLECTION'S :
kamarya 6months hajjaju hauka akeyi
2026-07-18 15:54:05
3
jiddah :
kwana 40 nakomawa mijina
2026-07-17 22:34:15
4
Queen aseeyah 👑🖤 :
Wannan kukukasani Ammah 40 nadawo wajen bawan Allah
2026-07-17 22:53:40
2
mom mushraff :
tab wlh mu asatin da akai mata cs tana dawo wa gida sai da mukayi 😏 wlh kuma bamu samu matsalabah alhamdulillah😊
2026-07-17 21:11:04
2
sarauniyah7 :
Ni anyi mun bayan wata 2 na sama ciki🤣🤣🤣🤣akace za’a zubar Saboda Lfy ta Naqi yarda Yanxu dai an sake mun an cire baby girl gata shekaranta 2🤣
2026-07-18 09:47:04
1
affordablegoodbyzee :
to wlh Ni likita ne yace nakoma wajen mijin na saboda na zauna a gida wanka tsawon 4 zuwa 5 bai warke ba kuma da kulawa sosai,ina komawa yawarke 😂 alahamdullahi
2026-07-17 19:47:19
2
SD collection 😍 :
ni bayan sati uku ma 😁
2026-07-19 02:27:14
0
fatima sani :
Tab a watan nakuma samun ciki wallahi 9to 10 months aka Kuma ciromun baby gurl ☺️😅
2026-07-18 21:21:14
0
hajara adamu :
Allah ya sauki duk masu ciki lfy,Allah yarabamu da cs,masu neman haihuwa Allah yabasu,Allah ya albarkaci abinda muka haifa
2026-07-18 06:59:19
6
SS Danjaji Jewelery :
😂😂😂wai yanaga mata nata fusata d batun wata6(6month) din nan ne
2026-07-18 16:24:10
0
Seacar001 :
Masha Allah sister tyma 🙏🙏🙏
2026-07-17 11:43:56
4
MM KIDS😍 :
Magun guna na sun kare 2 weeks da cs wasu zan siyo shikenan
2026-07-17 20:45:38
3
Adawiyyah :
Sati 6 dai ba wata 6 ba
2026-07-17 22:21:01
1
MIUTEX :
Tab din 6 months, ai wallahi bazan iya ba. Dole masu magana suce: mai mace ɗaya Aminin Gwauro.
2026-07-17 20:55:04
4
bello Ibrahim :
allah yàsa mugama da duniya lfy 🙏
2026-07-17 11:44:54
3
Aishat yhy :
sis dan Allah Inaso muyi mgn
2026-07-17 18:29:30
2
Dizzah ⭐ :
Tab😂
2026-07-17 18:16:29
3
To see more videos from user @fatima.tijjani9, please go to the Tikwm
homepage.