@nuraddeen0319: 🛋️ Luxury Sofa mai inganci da comfort na musamman! Farashi: ₦800,000. Idan kana son falonka ya yi kyau da tsari, wannan shi ne zabin da ya dace. Ka turo mana da saƙo yanzu domin yin oda. 📩✨ Hashtags: #FurnitureNigeria #LuxurySofa #Sofa #HomeDecor #LivingRoom