@mhizdejerth: Innalillahi wa inna ilairrajiun Allah kada kakamu da laifin jahilan cikin mu 🙏😭#mhizdejerth #sunnah #izalah_jos #sheikhlawanabubakarshuaibtriump

UNIQUE LADY🥀
UNIQUE LADY🥀
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 17 July 2026 16:24:49 GMT
192919
16016
1245
2324

Music

Download

Comments

idrismusa650
idris naku,ido :
nafita a tijjaniya yau jamma a 17,6,2026
2026-07-18 00:07:07
358
nda_abu_na_bago
GATA JR…..🕊️ :
DUK DAN SUNNAH YAYI MIN LIKE 👍
2026-07-18 05:49:34
662
yusufhamisu863
Yusuf :
Daga yau nafita daga darika in sha Allah
2026-07-18 08:23:01
177
maman.jarumi8
maman jarumi :
annbi mhmd s a w🙏😩 sunna daden wlh
2026-07-18 14:05:28
1
miemie4507
miemie450 :
innalillahi wa inna ilaihi raji'un 😢 saida gabana ya fadi innalillahi 🥺
2026-07-18 12:38:48
2
lilyghali00110
lily Ghali 💜 :
Allah ya jikan Dr Idris abdulazizz dutsen tanshi Bauchiii 😭💔💔
2026-07-18 11:38:48
64
sheikhgiroargtv
SHEIKH GIRO ARGUNGU TV 📺 :
sister ai wannan magana bata da kyau bai kamata mah ana kara posting nata ba subhanallah
2026-07-17 17:49:19
127
usmanabubakar4932
malancy1 :
Allah yajiqan DR Idris 🤲
2026-07-17 22:55:04
67
iliyasumuahammad
iliyasu muhammad🇳🇪🫶 :
inna lilashi😥😥😥😥
2026-07-18 16:30:52
0
sarha.mk
sarhsilu ishaq (na sayyda) :
Allah yasa mudace
2026-07-18 12:52:24
0
user5688393877603
realsuraj :
Allah ya Miki albarka uniquely lady 🥰🥰
2026-07-17 18:12:47
1
ainancy.glam
Ainancy Glam Beauty :
Wlh Gaskiya ya fada sai dai San rai kuka saka
2026-07-18 09:16:31
13
hussaini8832
MASHAHUD BEEN MA'ARUF :
wllh hakane Allah ne yapara yiwa annabi mauludi
2026-07-17 22:45:53
28
adamu_saleh_maikusa
Adamu saleh mai kusa :
Dan Allah duk Dan Sunnah ya min like
2026-07-18 11:10:05
78
411147842umar
Umar Faruk Mohd💌 :
innalillahi wa'inna ilaihiraji'un 😭😭🙆🙆 Allah karka kama mu da laifin wawayen chikin mu😭
2026-07-18 08:38:32
24
musa_jibreen
☠️☠️moosa_jibreen☠️ :
Allah yajikan DR IDRIS DUTSAN TANSHI
2026-07-18 11:30:46
5
auwal.bashir8
auwal.bashir :
dagayau nafita daga tijjaniyyah in sha allah😭😭😭
2026-07-18 13:10:54
14
ibrahimlawal484240
IBRAHIM LAWAL MTN AGENT :
wannan gaskiyane mlm Muna tare dakai
2026-07-18 01:08:09
9
yasir.umar66
اسامة مالي باماكو :
duk dan sunna yayimin like
2026-07-18 13:54:38
5
saifullahi_chakwai
Saifullahi Lawal :
wlh mutuwar Dr Idris ta girgizani 😭
2026-07-18 13:06:17
13
aammar199
it's A-Ammar🌺💕 :
innallillahi wa'inna ilaihirraji'un hasbunallahu wani'imal ya Allah karka kamamu da laifin da jakuna da dabbobin ckn mu suke aikatawa 😭😭😭
2026-07-17 17:42:48
57
aliyu.musa.sani
masoyianannabi s a w 612 :
wlh gaskiya yafada
2026-07-17 23:11:38
5
dalibinsheikhlawantriump
Dalibin Sheikh lawan Triumph :
Da annabi ake koyi Bada allah ba, shi allah mai bada umarni ne,shi kuma annabi shine wanda yake farayi mu kuma sai muyi koyi dashi
2026-07-18 09:47:17
9
addemah
maryam :
ya ubangiji muna tawassulu da sunayenka tsarkaka Allah don girman mulkinka Allah karka kamamu da laifin dabamu sanshiba Allah karka kamamu da laifin da bamumuka aikatashiba ya Hayyu ya Qayyum 🤲😭😭
2026-07-17 23:43:31
11
a.mekaramah
A.MEKARAMAA :
Sunnah sak insha Allahu🥰🥰🥰
2026-07-17 16:39:05
13
To see more videos from user @mhizdejerth, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About