Arewa matsalar Nigeria ku haifi Yaya 20 kuce ay kowa a hanun Allah Abincin shi yake Allah ya kyauta
2026-07-18 00:42:35
1
freedah :
shine nafissa abdulahi ta nema tace fah
2026-07-18 00:41:22
0
Amynu Ambi :
zaki karyata abin da uban ya fada miki ne, kan manzon Allah dadda yake so yayi alfahari da al'umma sane ???..
tabaraka Masha Allah..
Allah ya rayamana'su, cikin koshin lafiya da jinkan iyaye..
2026-07-17 23:12:07
1
Bashir haruna :
Abinda mutane sukechewa kenan
2026-07-17 22:58:45
0
Khaled :
𝐤𝐚𝐭𝐚 𝐲𝐚𝐲𝐢 𝐚𝐤𝐚𝐬𝐡𝐞 𝐰𝐚𝐬𝐮 𝐚𝐛𝐚𝐫 𝐰𝐚𝐬𝐮
2026-07-18 01:34:41
0
Usman Mahuta :
yan arewa an iya haihuwa amma ba a iya daukar nauyi ba... basu da aiki sai jima'i
2026-07-18 01:43:26
0
ummu siyama👱🏽♀️ :
lefin matan ne wlh namiji kisan baida halin daukar dawainiyaki amma saboda kishiyarki nada yaya kaza kema sai kin haifi kaza allh ya kyauta 🥺
2026-07-18 01:49:38
0
Chiromah :
Wannan hadisin Sam bai inganta ba
2026-07-17 23:46:32
0
HUKUMAR TIKTOK 🇳🇪🇳🇬 :
sunna ce 😂😂😂😂
2026-07-18 02:12:06
0
haamiid_as :
Sunata gasan haihuwa sun haifu bala’i a unguwa Allah ya kara tsarewa 💔
2026-07-17 23:29:03
0
Msbeautygallery :
Ikon Allah 😂😂Amma suna ta gasar haihuwa
2026-07-18 00:51:26
0
kanwar bb :
🥰🥰🥰
2026-07-17 19:41:25
1
To see more videos from user @fatiety_, please go to the Tikwm
homepage.