@kanolive24: Ya kamata Abba Hikima ya fito ya fayyace wa al'ummar Kano waɗanne hanyoyi ne na Gwamnatin Tarayya, maimakon ci gaba da yin kalaman da za su tinzira al'umma." — Abdullahi Labaran, Kakakin Hukumar Kiyaye Haɗura ta Ƙasa (FRSC), reshen Jihar Kano. Ya ƙara da cewa hukumar na tattara bayanai da hujjoji domin komawa kotu tare da neman ta sake duba hukuncin da ta yanke.

KANO LIVE 24
KANO LIVE 24
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 17 July 2026 19:45:49 GMT
79730
5278
269
246

Music

Download

Comments

majidadin_duniya
Abdullahi Lawan Majidadi :
Nazata Garba Korene Wlh😅
2026-07-17 23:01:42
43
ibrahimumar567
engineer Ibrahim :
ni wallahi bansan ma amfanin kuba a kan titi
2026-07-18 05:29:35
14
mudassirumarfarou
Farouk :
lodge road, state road, waya bawa federal government?
2026-07-18 06:54:34
0
salimhamza815
salimhamza815 :
Frace road, CBN Qt road, Atiku Abubakar way Gandun Albasa, Baba Ahmad university wlh duk kuna hawa
2026-07-17 22:42:44
37
mustaphaajwad
mustaphaajwad :
alawadarnnaka yalalace
2026-07-18 08:03:23
0
ibrahimauwal.200
IBRAHIM AUWAL 🥰 :
zoo road Shima Federal road NE kenan 😅
2026-07-17 23:18:04
1
nuracarlos
Nura Garba :
Nazo karanta comments
2026-07-17 23:49:50
0
aminuisyaku330
08062120016 :
Wlh Abba hikima yafika adalci
2026-07-17 22:45:59
26
doctor_jazuli
Jazman :
Yaushe Garba Kore ya zama dan road safety?
2026-07-17 23:43:59
5
user7054777733510
Aliyu :
alu anue shima na tarrayyane
2026-07-17 22:38:01
7
smuhd39
IBRAHIM S MUHAMMAD :
BUK road tayaya yazama na gwamnatin tarayya? Abamu musha
2026-07-17 22:11:18
6
auwal69
auwaluha :
indeed Dad road fa
2026-07-17 23:44:26
0
see_fashion_cosmetics
@SEE fashion :
Ibrahim taiwo road mi yakaiku
2026-07-18 04:51:12
3
usmanaliidris
📱USMAN(G)COMMS📱 :
ROAD MONEY
2026-07-17 22:46:55
2
art_alamenn
Al'ameen Madaki🇳🇬🇱🇾 :
Abba hikima rigima kawai yake hadawa
2026-07-17 23:23:42
1
safiyyubalamakoda10
safiyyu~bala~makoda :
abba hikima ya kankaro mana mutuncin mu.Allah ya jikan iyayen wlh abbu titin da basa hawa. kuma sai kayi laifi ba zasu kama ka.
2026-07-17 23:04:30
13
mfaruck
mfaruck :
titin race course da kuke fitowa Shima titin federal government neh.?
2026-07-17 23:13:44
5
man16190
Man :
Ta Ina IBB ya zama na Gwamnati Tarayya?
2026-07-17 23:28:06
0
saharainteriorandmore
Sahara interior and more :
Mlm kaje kayi research ss Amma akwai kuskure a bayanin ka na federal roads,A2 kano kaduna Abuja ,A3 kano meduguri ,A9 kuma ya fara daga baban gwari roundabouts (shine katsina road )
2026-07-17 22:42:46
6
ulabdurrahamana
Abdurrahaman Abdullahi lawan :
Allah ya insa
2026-07-18 04:58:43
1
scora_dorayi
scora dorayi :
abba hikima Allah yasaka da alkairi
2026-07-18 00:59:20
2
sadiqidrisgarba
sadiq jibo :
Titin state road waji hayuza suya junction suna sayawa i
2026-07-18 02:24:43
3
abbalawan383
abbalawan383 :
Mal. mutanen ku sunfi karfi da iya cin tarar matafiya a hanya kullum suna hadejia /ring road suna abun dabai kamata ba
2026-07-18 06:46:59
2
knowledge_enthusiast
Knowledge_Enthusiast :
Kuna zama a Obasonjo road kusada Jifatu kuma state road ne
2026-07-18 05:25:48
2
hecthegon
hec~thegon :
Allah yayiwa abba hikima albarka
2026-07-18 05:38:16
1
To see more videos from user @kanolive24, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About