yanxu haka cikinsa nake nakasa ciri shi cikin xuciyata ina sonshi amma shi baya sona 😭😭 Allah kacire mani shi a cikin xuciyata nahuta 😭😭😭😭😭😭
2026-07-18 13:05:05
25
mamugangara64 :
hmmm! halin da nike ciki yanzu haka.
Kuma mun rabu rabuwa ta har abada🥹
2026-07-19 09:23:16
7
Mr's sas 🥰🥰🥰 :
sosai kuwah har kasa bacci nayi sai dai kuka Allah ya rufah asiri am mah soyayya masifah ce wlh Allah Allah ya hadamu da masu san mu tsakani da Allah 😭😭😭😭😭
2026-07-18 10:50:47
9
husny207 :
hmmmmmm
2026-07-18 21:44:32
1
mr active ✅ 24/7 :
this thing happened to me now
2026-07-18 18:20:06
2
userkhadijah61780851922290 :
wlh halin danake ciki kenan ciwo zuciyata takemin koyaushe wani hali yake
2026-07-18 18:44:12
8
ummitarh15 :
Hmm wata shari'a sai a lahira 💔😣😢
2026-07-19 10:34:55
8
Alaweeyyah_wakili❤️🕋 :
Acikin haka ma nake ni 💔
2026-07-20 13:47:40
1
Zee gamzaki :
hmmmm abun is not easy fah 🥹😥😭
2026-07-18 09:05:00
6
ikilimamuhammad0 :
Sainashiga chart dinmu nagani nakejin dadi 🥰
2026-07-18 10:27:52
11
annee :
hmmmm abinba dadin fada haryanzu kuka nakeyi 😭😭😭😭amma Allah yana sane da komai 😩🤧
2026-07-18 12:36:30
5
faridausman.11 :
Wayyo yarona nakasa ciresa Ariana
2026-07-19 12:59:49
1
murjanatu umar aliyu :
yanzu hakama Ina cikinta kamar masifa😭😭ya rabbi kakawo mana sauqeee🤲🤲
2026-07-18 09:26:25
5
humaira'u 💯💯 :
yanxu haka Ina cikin ta 😭😭😭😭
2026-07-18 08:26:06
5
zara Muhammad :
wlh inacikinta yanzuma
2026-07-18 18:51:15
2
M🦚🎀🦋 :
duk halinsu daya😭😭
2026-07-19 09:59:57
1
meenoh🥰❤️ :
yanzu haka cikinta nake Ina sonshi sosai 😭Amma Shi bayada lokacina Allah ka ciremin sonsa Araina😭
2026-07-19 21:55:26
1
uwar masu Gida🌺🥀 :
Inama ciki yanzu haka Allah yakawomin mafita 😭😥😫
2026-07-20 06:23:41
1
Hamdy ❤ :
my situation right now sosai kuwah har kasa bacci nayi sai dai kuka Allah ya rufah asiri ammah soyayya masifah ce wlh Allah Allah ya hadamu da masu san mu tsakani da Allah 😭😭😭😭😭
2026-07-20 17:29:03
1
MAI GADAN XEENARE :
qwarai dagaske hakaane nima🥺
2026-07-19 21:24:37
1
To see more videos from user @queenmeerah202, please go to the Tikwm
homepage.