@amirabdullahikima0: Abin da Sanata Rufa’i Hanga yayi a Kwankwasiyya, idan daya bisa goma yayi a Gandujiyya, ko sama da kasa taza hade Ganduje ba zai yarda Sanata Hanga ya wulakanta ba. Abba Bichi Waliyine domin Kakansa Sarkin Bichi wali ne, kuma sunan sa Ka saka Hon. Abubakar Kabir Abubakar Bichi-inji Malam Ali Muhammad Bichi Mai bawa Gwamna Kano Abba Kabir Yusuf shawara akan Addinai

amirabdullahikima0
amirabdullahikima0
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 17 July 2026 22:21:36 GMT
1154
100
2
1

Music

Download

Comments

maimunatuautar
Maimunatu M Usman auta :
🥰🥰🥰
2026-07-17 23:48:18
0
abdullahi.hassan355
Abdullahi hassan :
🥰🥰🥰
2026-07-18 06:22:48
0
To see more videos from user @amirabdullahikima0, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About