@yaumakarfi: Matar aure faka faka ga mai so🤣🤣🤣@Maman Amal 👩‍🍳🎙️ @Shehu_lawy👳🏽

YAU_MAKARFI 📱🎙️🎤
YAU_MAKARFI 📱🎙️🎤
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 17 July 2026 22:34:11 GMT
44182
2535
242
746

Music

Download

Comments

hauwaty741
Hauwa Muhammad Barka :
wlh tanada gaskiya nima nan aure nakeso😅
2026-07-18 09:28:54
31
sirsadeeq354
@sirsadeeq :
😂😂😂😂wlh ni na rasa ta cewa fa
2026-07-18 08:21:37
19
aysha_miko
Maman Amal 👩‍🍳🎙️ :
tace sai kayiii😂😂
2026-07-18 13:41:20
13
maryamerh84
Maryamerh🦋🌸 :
Allah sarki Wlh hk muke fama a gida dakayi abu kadan fada kuma fah bawani girma mukayi ba gabaki daya angaji damu 😂
2026-07-18 09:54:01
11
ahijo1230
A-A-AHIJO :
KANO NE KOH
2026-07-18 08:14:18
8
harunamusams
@ HARUN PAMBEGUA :
Allah sarki ina ganin wannan matar a Makarfi shekara 5 baya.. Ashe tana nan a raye ... Allah y bata miji nagari 😊😊😊
2026-07-18 06:46:32
8
meerash71
M🦋 :
ya Allah 😂tace sae kayiii🤣
2026-07-18 08:00:38
7
hananbackup2
By . H .a.n.a.n 🛍️🕊️❤️‍🩹 :
Wlh kiso aure Nimah shi nake so karki yarda Wlh ki daga wah kowa hankali sai an miki aure 😂😂😂
2026-07-18 11:19:06
6
omarreyibraaheem7
omarrey :
kuce ta tashi tsaye mugani sbd zamuyi advertising ne ko za'a dace 😂
2026-07-18 11:15:34
6
othmanzainab4
Othmanzainab :
Tun Yaushe ta isa tun Yaushe lokacin ta yayi 😂
2026-07-18 10:01:52
4
tettymuhammad
Titti✨💞 :
Nima lokacina yayi gsky😂😂
2026-07-18 09:48:46
4
teemah.muhd3
teemah muhd :
wlh nasanta dah atashar unguwa uku tabar wajen yanzu😂😂
2026-07-18 08:09:25
4
khairatringim
Hajiya Khairat. :
Kan badadi da alama😅
2026-07-18 11:02:29
3
hannahsadeek
hannahsadeek :
Tin Yaushe lokaci ma yyi
2026-07-18 09:04:08
2
user86246830051190
abdullah :
wallahi innaga wannan matar nazata shiru shiru ce ashe akwai ta da surutu wai🤣😂😂😂😂wallahi taban dariya sosai
2026-07-18 07:32:17
2
amjeetglobal
AMJEET. GLOBAL Ngr.Limited◻️ :
Babba kiyi hakuri dan Allah
2026-07-18 07:18:18
3
cityboii01
City_boii :
Kaii koh
2026-07-18 07:06:57
3
user9143558451499
mommy :
kin xama kishiyar khadija mmn janan😂😂😂
2026-07-18 11:32:42
2
user6094815205787
radia adam harande :
ohh Allah
2026-07-18 06:39:45
2
bashir.khalid46
Bashir Khalid :
😅😅😅 kai ya'u
2026-07-17 23:05:32
3
skunee01
skunee01 :
Alla
2026-07-17 23:09:18
1
yar_al_jannah
Yar Al-Jannah :
nidai sainaga kamar samata maganar aure kukeyi abakinta🥺🥺
2026-07-18 11:16:41
2
khaleedsal
khaleedsalisu :
Allah sarki rayuwa 🥰🥰🥰🥰😁😁😁
2026-07-18 09:21:50
1
miemies.abaya
Miemies Abaya And Turaren wuta :
Kiyakuri 😂
2026-07-18 09:21:55
1
jannerthouh
jannerthouh :
wannan fa budurwar saurayina ceh😁
2026-07-18 09:38:35
2
To see more videos from user @yaumakarfi, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About