@bintuyarmama1: Just a simple moment on the beach with someone special. Ocean in the background, good vibes all around. Feels good to share these peaceful walks. #soyayya #beachlife
*💐GOOD NIGHT 🕊️*
*🌿MY SWEET 🕊️*
*🫀HEART 🕊️*
❣️❣️❣️```🤍❤️🤍Gaisuwa ta musamman, ga Yarinya ta musamman, a wannan lokaci na musamman a wannan rana ta musamman muwato LAHADI……
Kowa na gaishe da yan uwa da Abokan Arziki, ni kuma ina gaishe dake domin kece duka wayannan agare ni.❤️🔥❤️🩹kedin fitilace Wanda tafindani daga ma stannanci duhun🌚
Ina rokon Allah ya sada ki da dukkan Alkhairan wannan rana ya kuma kare ki daga dukkan sharrin cikin ta 🥰Ameen ya rabbil alameen🤲```
*MY LOVE ✍️✍️✍️*