Allah ya saka maka da alkhairi wlh ba Wanda ya fadi gaskiya akan waya maza kaman kai
2026-07-26 10:34:17
138
Oum Aabid luxury scents :
Malami daya daya fadi gskia akan waya🥺
2026-08-02 17:48:12
43
Ummi Umar :
ga abun sawa a status ba hali
2026-07-27 13:43:15
26
Mrs & Mrs@00502 :
wlh mlm kafatanin malamai wlh kaikafadi gaskiya akanmaza da wayarsu tsabar cin amanane basason ataba wayarsu kuma sai allah yasakamana😭😭😭insha allah
2026-07-27 11:10:09
21
Engr Muhammad Salees :
wlh nima banga abun da zan boye awayata ba har fingerprint zan iya hadawa da ita
2026-07-27 16:37:33
12
Aisha Abdullahi isah :
sai mace ta tawo saikaga ana kauda fuskar waya ana karkatar da ita,dama aiduk Rashin gaskiane,Allah dai yasa mudace dakinga haka kikama kanki kibashi wajen yayi yagama🥰
2026-08-02 10:25:01
6
FASHIONWORLD_KN🛍️ :
Gaskiyar zance🥰
2026-08-04 12:26:39
1
Mrs Boss🥰 :
uhmmm Allah dai yashirye Amman gsky yawancin mazan yanxu sai hakuri
2026-08-05 20:27:22
1
Turaren wuta by R~S~D Badar :
Allah ya biyaka malam
2026-08-03 07:39:38
1
𝐗𝐚𝐡𝐫𝐚𝐡 𝐂𝐥𝐨𝐬𝐞𝐭𝐬 👗 :
Kowa ya riqe nashi wlh Idan ka boyemin ay baxaka boyema ubangiji ba haka nima
2026-07-28 19:48:23
5
oum alameen collection :
ana Neman rijalu a comment 😂
2026-08-07 20:56:34
0
Umsad Cakes nd more :
Ai ba suda gsky neh Malam mazan ynzu sai addua kawai
2026-07-28 17:47:50
5
Amina Yusuf :
allahu,akbar mlm
2026-07-29 14:30:54
1
MARYAM IBRAHIM :
Muna finci ne kawaii wlhi
2026-07-27 18:49:24
5
Maman fati :
wlhi malan ka Fadi gaskiya
2026-07-25 21:31:02
6
👑3👑CROWN👑 :
wrong
2026-07-27 16:24:10
2
AsasTex Investment Nig. Ltd. :
Rayuwa kala uku ce. Akwai public life, akwai private life, akwai kuma secret life.
2026-07-27 13:17:34
0
Ummi Umar :
ba Maza a comment section 😂😂😂
2026-07-27 13:42:11
2
Sumyluv :
kaima dae kace malam
2026-07-28 13:31:20
2
herneepher1 :
kowa xaije inda baa boye boye ay Allah yasa mu gama d duniya lpy
2026-07-28 12:24:58
3
Ibrahim Umar :
wlh duk rashin gaskiya kesa haka
2026-07-29 08:00:53
3
To see more videos from user @sheikhbarrister, please go to the Tikwm
homepage.