@queenaish93:

SaimA MuhammaD💎
SaimA MuhammaD💎
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 18 July 2026 14:33:42 GMT
115813
9025
395
744

Music

Download

Comments

mustapha.99970
[email protected] :
Tazo tiktok akoi g fresh
2026-07-20 22:09:43
0
hauwau714
H A U W A ‘ U 🌹 :
Allah yasa mudace y allah
2026-07-20 14:44:56
0
beenapaa
BNF :
Allah yasa mudace
2026-07-20 08:21:32
0
zainabmmijinyawa
Zainab M Mijinyawa :
wlhy qaddaranta ce,Allah baiyi alqawari kowa zaiyi aure bah,haka Allah baiyi alqawari zai baiwa kowa haihuwa bah,Allah yasa mudace
2026-07-18 21:35:59
72
ameenateena
Exclusive-fabric -by Meena :
Walhy hakane mata masu kyua muna shiga jarabawa 🥺🥺
2026-07-18 23:22:31
50
nerxeeb247
Nerxeev :
my question here is that ke yanzu Salma wae kina da sure ne pls
2026-07-19 20:42:28
1
msanitheman
komai da ruwanka :
wallahi munada wata a anguwanmu ga kyau ga tsawo ga murya ga fari amma wlh ta fi shekara hamsin
2026-07-18 21:02:20
24
hafcy2002
Hafsat Aliyu :
Kai Allah yasa mudace, da Yanxu ai ta haifi kyawawa irinta
2026-07-19 07:56:11
15
nooor_palace
Nooor_collection :
Allah yasa mu autar da yaran mu yadda aka aurar damu
2026-07-19 13:58:19
11
_abban_zee
_abban_zee :
Allah yasa hakan shiyafi mata Alheri. Dama sometimes kyau bala’i ne🥺
2026-07-18 22:03:58
15
diamondiconclothi
Diamond Iconclothing💎💎💎 :
Haka salman khan ma yayi wlh gashinan 😭 allah ka rabamu da mummuar qaddara
2026-07-18 21:55:35
16
mohammedadamu1790
Mohammed Adamuwasiku :
Allah Dai yasa wannan labarin ya Isa wajen nafisa Abdullahi
2026-07-19 18:39:49
6
yadamssalma1
Oum Shakoor Exclusive 🥰🥰 :
nasan matar a Kaduna take 🥰
2026-07-19 06:51:51
8
dripmelanin1
DRIP MELANIN💧🖤 :
Allah kasa mudace 🙏🏼🙏🏼🙏🏼
2026-07-18 23:30:07
16
mubarakoptimum1
MUBARAK ADAMU OPTIMUM FCT :
komai da lokacinsa.
2026-07-18 16:01:21
8
iliyasumusaidiris
Iliyasu musa idiris :
Don Allah Amin magana da itta inna sonta Ni Dan kasuwa ne,🤲🤲🤲
2026-07-18 19:06:45
8
fatylame3
faty lame :
Allahumma Ajirniy fiy musiybatiy wa akhlifniy khairan minha 🤲
2026-07-18 17:46:50
5
aliyuyakubumuhammad338g1
Aliyu yakubu Muhammad :
hajiya ni Ina sonta dgsk
2026-07-18 15:02:33
6
ome.one75
Habibu Ya'u Abdullahi :
Allah ya saka miki da alkeri jazakallah
2026-07-18 20:02:35
5
ummulkhairisaniahamad
Ummul-collection🥰💄👘👗🕶️👜 :
Allah sarki tata kaddarar kenan Allah sarki Allah yasa hakan ya zamar miki alkhairi duniya da lahira 😢
2026-07-18 17:31:41
5
msanitheman
komai da ruwanka :
mutane sunata miki magana a coment kin kyalesu🥺🥺
2026-07-18 20:59:27
5
abubakarmusa3021
ABUBAKAR MUSA302 :
Allah ubangiji yasa muyi kyakkyawan karshe 😭😭😭
2026-07-20 11:59:46
2
maryammuhdaliyu31
Maryam Muhd Aliyu :
mugode wanan yazamamuna izina mu yan,mata Allah yayimta mafita
2026-07-20 21:19:18
3
To see more videos from user @queenaish93, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About