mude munyi auren an sake mu ba sau daya ba Kuma Bamu dadara d yin aure ba Kuma wlh baze Hana mu yin auren ba ahk har allah yasa mudace Kuma mun yarda d allah zai sa mudace inshaallahu
2026-07-19 21:44:45
15
hassana isma il :
sis bacinraine nimada haka nafada Amman yanzu zanyi Insha Allah
2026-07-20 00:20:30
11
haleema ahmad :
wllh gaskiyan ki kashinan muna ta fama zama yaki dadi rabuwa ya gakara😩
2026-07-18 20:41:57
9
tally :
ina bayanki nima haka
2026-07-20 06:12:13
9
Mom ramlat ikon Allah🥰🥰🥰 :
kungiya na alfahari dake🥰
2026-07-19 13:39:03
6
@ladyjnation❤️ :
Muna da Yawa walahi 😂
2026-07-19 14:44:25
11
asiya kamshi :
Allah ka iya mana badan halin muba
2026-07-20 19:57:12
5
Muzmiin Uthman :
Allah ya zaunar da ke agidan na ku har karshen rayuwar ki🤲🏻🙏🏻
2026-07-22 10:10:57
5
user5948499604683 :
bakisamu nagari ba ne shiyasa
2026-07-19 09:37:27
14
+218944434662 :
2026-07-22 20:01:25
2
khalifa Ibrahim Ulama,u💙❤️✍️ :
laifin daga wajan da kika fito ne👌🏽
2026-07-22 13:36:19
1
Rabiu ibirhim mai allah :
Da Allah kizomo rufawaJuan asiri da Allah 🙏
2026-07-22 13:31:20
1
💜her favorite🦋🦋 :
wlh kuwa mazan yanzu sun zama abinda suka zama
2026-07-22 00:58:00
2
To see more videos from user @yar.gold99, please go to the Tikwm
homepage.