@sahabi_j_online: SANARWA Game da takardar kotu da ta karade kafafen sada zumunta kwanaki biyu da suka gabata, wadda ta nuna kamar Ordinary President ne ya shigar da kara a kan wata budurwa da ta taba yi masa rashin mutunci, Brekete Family ta fitar da karin haske kan lamarin. Ba Ordinary President ne da kansa ya shigar da karar ba, illa wasu daga cikin na kusa da shi ne suka dauki matakin. Haka kuma, bayan budurwar ta nemi afuwa, tare da shiga tsakanin da manyan mutane suka yi domin sasanta lamarin, an cimma maslaha, kuma an janye karar. Allah Ya tabbatar da zaman lafiya, Ya sanya afuwa da sulhu su ci gaba da wanzuwa a tsakanin al'umma.
SAHABI J ONLINE
Region: NG
Saturday 18 July 2026 16:14:33 GMT
Music
Download
Comments
Abakar :
Ahmed isa Allah ya kaishi Aljanna ta firdausi.
2026-07-18 17:32:55
150
Isah the skater :
wllh banji dadi aka janye ba,yanada kyau case dinta yaxama izna ga yaranan🥺
2026-07-18 18:35:46
120
Sani Mohammed15 :
masha Allah may Almaty Allah bless you all 🙏
2026-07-18 23:27:44
0
Mrs Nharbylert 👌 :
Allah saka maku da Alheri this is true leadership
2026-07-18 23:57:42
0
Aliyu haidar :
wallahi
har nakasa cin abinci da aka janye😭😭😭
2026-07-18 20:37:16
53
SARAKI30 :
Dan Allah a hukunta yarinyar nan
2026-07-18 19:55:04
45
🐄 𝑾𝒂𝒚𝒏𝒂𝒂𝒋𝒐 𝑷𝒖𝒍𝒍𝒐 :
wlh nidai sam banji dadin janyewa ba
2026-07-18 20:35:27
28
Faty’s glamz💄Henna🌿& Decor🎈 :
Wannan ne karo na farko da baba baiyi abunda yadace ba😭 nibanji dadi🥺
2026-07-18 21:06:38
20
Yusuf Mohammed :
That's is true God bless you 🙏🏽 🙏🏽
2026-07-18 22:07:37
0
Dbangs Abraham :
The man of integrity.
2026-07-18 21:19:38
0
ADNAN :
more knowledge sir 🙏
2026-07-18 20:11:53
1
Khalil 3646🇳🇬🇸🇦🇪🇦 :
Masha Allah God bless you 🙏🙏🙏
2026-07-18 20:06:19
0
sunusihamisu0 :
gaskiya banjidadin da akajanyeba😭😭😭😭😭😭😭
2026-07-18 19:59:26
21
Eng.Shuaib1 :
wlh banji dadiba
2026-07-18 19:03:38
13
mamey synergy ventures :
:Ahmed isa Allah ya kaishi Aljanna ta firdausi.
2026-07-18 18:14:30
13
ummee 🫶 baby💕 :
in har batayi hakali ba zata Kara fado a hanu wanni Isha Allah
2026-07-18 20:52:18
10
Ibrahim Garba Muhammad :
Masha Allah naji dadi wlh so sai allah kaji kan mahaifa
2026-07-18 20:33:04
5
ashmentor :
wannan shine Halin girma da dattako, saka alkhairi da ga Mai sharri.
Allah yakara daga berkete family👍
2026-07-18 21:39:06
6
bukarabukarbass :
babamu Allah ya Kara lfy
2026-07-18 21:41:46
5
Call mie Dan Kano. :
Gaskiya banji dadin janyewa bah wllh
2026-07-18 18:34:59
9
@mom meemah1555 :
Allah qara ma annabi daraja innallah maassabirin
2026-07-18 19:41:55
8
legend never died :
Abi a hankalidai wallahi
2026-07-18 18:49:56
9
ZAHARADDIN ABUBAKA ABDULLAHI. :
Bakomi Allah yasa hakane yafi alkhairi amin 🤲🤲🤲 amma wlh Allah yasani banji dadiba. naso ace a hukuntata Allah 😭😭😭
2026-07-18 19:36:11
13
. Aliyaba 1 :
Allah sarki wlh mutumin Nan mutumin kirkine Allah yasa kagama da duniya lafiya Amen
2026-07-18 20:26:50
6
teema sidi :
Allah sarki ubangiji Allah ya mishi albarka 🤲
2026-07-18 19:17:42
10
To see more videos from user @sahabi_j_online, please go to the Tikwm
homepage.