wannan Abu sai gidanmu Kuma wallahi babanmu bashida ko sisi😂😂😂
2026-07-19 14:05:45
16
mmn Maryam Baby's design :
ba technology sam😂😂
2026-07-21 17:44:12
0
khadijatuh naziru :
Ai talakawa ne suke competition din haihuwa
2026-07-19 11:29:39
33
larteefah _ad👑🦋 :
Jiki magayi, ga tarbiyan yara suna manta akwai hisabi
2026-07-18 21:04:42
35
Ashum2020 :
Haihuwa yanzu muka fara ko zamu mutu sai munyi ha’a wasu na neman haihuwan ma Allah bai basu ba Yawwa yarana tara duk shekara sai na yi ciki ehe arzikine haihuwa kuma mun gode da arzikin haihuwa Yanzu haka ina da cikin na goma..gwara in haifa in huta Yawwa kishiyata da aka auro 6yrs yaranta biyar ban isaba haihuwa yanxu nafara
2026-07-19 11:11:14
7
fauzymakoda :
🤣🤣nifa a sabgar haihuwa bame fadamin inji yauwa yooo hauka ake intarasu suyimin yawa inbi in rikice in haukace Dan gayun d nake ana ganina TAs y gagareni😂
2026-07-20 07:45:15
13
HALEE Glambiz🦋✨ :
One wey I born I never heal 😅😅I go con Dey do competition ahbeg oo Banda wasa da Rae
2026-07-19 13:35:39
7
Luxury Bedsheets :
Suna nan mahaukata wai mace watan danta biyar ta samu wani ciki har cikin ya kai wata shida san nan cikin ya zube akai mata wankin ciki wata daya da wan nan ta kara samun wani tsabar jaraba.😂😂😂
2026-07-19 08:38:02
8
Suhaila :
Basa laulayi,basa Jin zafin naquda kuma ba'ayi musu stitches.🥹🥹🥹
2026-07-19 12:02:00
7
Incense by hafsat Hamdala :
Yo hauka ake 😂 ga laulayi ga renon ciki ga naquda da shayarwa da tarbiyyan yaro kuma duk amanta da wahalan Chab🥹
2026-07-19 17:43:17
6
Eman collection 🛍️🛒🏬 :
Saika ce Dani kike wlh hmm jiki magayi idan haihuwar sauki ce mutum Yana girma tana kara bashi wuya ne
2026-07-19 08:15:33
7
faee134 :
Ay wlh KO yanada Hali ay jikinmagayi..wasu kaman an musu alqawarin mijinne zai Fara mutuwa😏 daidai haifuwanki daidai ragwajewanki. jakunaii
2026-07-20 08:24:23
6
AMUD SCENT :
My sister cewa zakiyi masu wasa da rayuwar Su don competition din haihuwa Wllh wasa da rai ne😂😂😂
2026-07-19 10:38:20
7
Unique Collection's and More :
mahaukata ba😂 iya haihuwar ka iya rikicewarka
2026-07-19 06:58:15
8
BREAKiNG HEART :
Fada musu gaskiya
2026-07-18 19:08:30
5
USTAAZAH 🥰🥰 :
wlh lamarin nasu sam ba technology
2026-07-19 07:32:44
6
lailanabbah :
Hmmmmm Son xuciya ne kawai wlh
2026-07-19 00:33:54
5
BROWN SUGAR :
Ga ilimi ga kyau MashaAllah
2026-07-19 14:18:56
5
mom Ikhraam :
wallahi haka muke da kishiya tunda aka auroni tace ita ay haihuwa yanxu tafara yaranta 3 tace seta kara mijinmu yace shibayasan yara sunata case😂😅😅
2026-07-20 09:33:17
1
ummita :
Allah ne Mai bayarwa
2026-07-19 15:13:06
1
Saudat Tafida ✅ :
Na Rantse da Allah Talakawa sune suke wannan Gasar Haihuwa Abinci dakyar Karatu Babu Amma duk shekara sai An haifa.
2026-07-20 15:09:51
1
To see more videos from user @fatiety_, please go to the Tikwm
homepage.