Ski Olympic Games Oh yeah Olympic olympic Olympic Games exactly skating skiing sports skiing skills
2026-07-19 07:21:52
0
ALIYU :
aguji yiwa solar overload
2026-07-19 13:39:39
1
AREWA NETWORK :
Sorry bro
2026-07-19 12:09:12
0
AA.Sadeeq001 :
Lithium batteries Akwai hadari wlh,I recommend tubular is safer 💯
2026-07-19 09:20:33
13
ALHUSAIN :
gaskiya,yakamata mutane su guji irin wannan solar,nima haka ta konemin gida,dara tsaka kawai sai wuta mukagani tatashi, Allah ya kiyaye gaba, Allah yamayarma da alkairi
ok battery nne me matsala kenan. toh wane battery yakamata asaka
2026-07-19 09:12:22
3
ENGR. YUSUF :
wannan ai kaddara ce akwai kuskure amma ana hadashi lpy Lau.kuma kona nature Yana yin haka Yama fi wannan hadari amma wannan b Saban abu bane ga lithium battery Allah ubangiji y tsare gaba
2026-07-19 07:41:55
2
A.M.C SOLAR :
ah kasha sauki
2026-07-19 09:55:14
2
. :
Wllh nafasa hada kalar wannan solar tayan Nigeria in sha Allah
2026-07-19 09:31:56
2
amirson :
arha bata ado🥺
2026-07-19 14:47:57
2
Faruk Hassan :
halan kanone ko
2026-07-19 17:50:13
1
comedys :
ku hadu a station
2026-07-19 09:10:40
1
MUTUMIN DAMBATTA🌍🌎🌏 :
kudena siyen solar me battery n🔋 🔋 🔋 🔋 pawerbank wlh gobara takeyi
which brand, this are locally designed lithium battery very cheap
2026-07-19 15:57:55
1
ubaidullah :
jama,a idan kudinku baikai ku siya battery mai kyau ba wlh ku dinga hakura, wannan Lithium 🔋🔋 yana bada matsala sosai, amma san ahra irin na mutanenmu... tubular battery baya yin wannan
2026-07-19 08:21:49
1
To see more videos from user @nakowane78, please go to the Tikwm
homepage.