@usmanidrisyusuf1:

DAN USMANU🎤🎹
DAN USMANU🎤🎹
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 18 July 2026 21:15:13 GMT
380593
41370
1104
2553

Music

Download

Comments

shopmore.com3
ShopMore.Com💼👠 :
Wlh da farko Nadauka asharalle ne😂
2026-07-19 22:10:24
180
yusuf.duniya8
Yusuf Duniya :
kai wallahi nabar izala nadawo gidan casu
2026-07-19 13:48:41
189
muhammedisah2
Jagocomedy :
Wow mashallah brothers
2026-07-22 11:21:02
1
khadnass22
khadnass2 :
Ga Rawa ga Lada
2026-07-19 09:44:42
128
khadijasalisuinuwa523
@baby salees shadow 💞💜 :
Yanxu zakuga ruwan like Muhammad rasulillah 🙏 wllhi shugaba yakai
2026-07-19 15:30:33
124
kidsessentialbys
kidsessentialbys :
From where to where?
2026-07-22 21:57:38
1
sufisarkindinki
Usman Muhammad Sufi :
Wlh ni dai lamarinku akwai gyara
2026-07-19 08:18:09
48
user4750527337679
user4750527337679 :
the man with babban gare
2026-07-21 23:30:16
0
kabeer.m.ahmad7
Kabeer m Ahmad :
Duk wanda ya yarda wannan ibada neh yayi min like
2026-07-20 14:43:43
16
waleadaah
عاشة🤍🥀 :
Bari nima in tayaku Ga rawa ga zunubi 😂😂😂 saida ku💃😂😂
2026-07-20 19:18:48
16
mjbebeji
MUHAMMAD MJ✨ :
Sorry for commenting late I was on my ex page removing my likes from 2020 to 2026
2026-07-19 17:36:25
15
teemer67
💘فاطمة طاهر🥰 :
Wllh shugaba yakai yama huce Allah yabamu Albarkacin Annabi Muhammad S A W duniya da lahira 🤲🥰
2026-07-22 07:16:12
16
abigailchristophe72
Abichris :
I love this guy
2026-07-21 14:54:50
7
mrs_xilent
Pretty feena :
Dis habit of me running to comment section kai 😂
2026-07-19 18:43:05
5
ummieymuhammad3
Ummeeterh 😍 :
2026-07-21 12:16:34
5
allstar_mariri
ALL STAR   :
Daku da yan film 🎥 duk daya ne
2026-07-19 22:11:10
11
naseermohd37
Naseerdeen :
wannan ai DJ akeyi kawaii walh
2026-07-19 07:19:15
11
jaafarahmedemam
J A A F A R 🤍🇳🇬 :
Kano ne koh
2026-07-19 13:31:04
8
shalelenmijinta35
shalelenmijinta35 :
💃💃💃Anya bazan koma tujjaniyannanba kuwa Dan naga ana shagali 💃💃💃
2026-07-19 08:54:19
5
abdura.u.ibrashim
Aminu sani :
AIlah yayima arzikin ziyayar annabi madina😳🥰😁
2026-07-19 10:24:37
5
marwan_nuhu123
Marwan_Nuhu :
Inna lillahi wa inna ilaihi raji'un Duniya ta lalace, ba'a musu bulala ba'a hukuntasu kuma sunanan acikin KANO, sunanan acikin KANO. Narasa KANO wai wani irin... Ita wai shi ni KANO wani irin garine nikam wai shi? Komi KANO, Wanda ko Legos ba'a haka ko a Abuja ba'a haka ko a kaduna ba'a haka, inna lillahi wa inna ilaihi raji'un 😭😭 wannan Itace Tumbin giwan? Itace tumbin giwan?😢
2026-07-19 16:26:39
7
To see more videos from user @usmanidrisyusuf1, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About