yakamata duk wanda zai daura video ya daura cikakken video yanzu miye amfanin wannan a ina zamu nema sauran
2026-07-19 07:32:24
42
💎 ᗩʙᴅᴜʟᴍᴀʟɪᴋ 💎 :
Abdulmalik 🥰
2026-07-19 08:10:42
1
/𝐇𝐮𝐬𝐬𝐚𝐞𝐧/𝐎𝐩𝐩𝐢𝐜𝐞𝐫 :
Mene Illar sunan Abdurrahid ???
2026-07-19 07:58:18
1
abdulrashid sulaiman fagge :
innalillahi akwai damuwa kenan
2026-07-19 08:38:07
11
Habibu :
akwai alamar cin amanar malam ja'afar da cin amanar ilimi a wannan posting din
inde ba'a kawo complete na casset din ba ✍️✍️✍️Dan Allah mu ringa kiyaye wa Yan media munada tasiri sosai cikin Al'umma
2026-07-19 13:28:19
4
Abdurrashid Musa :
Allah yajikan malam amma hujja mukeso muji ko akwai Wanda zebani hujja
2026-07-19 09:43:45
7
Yahuza Mohammed :
Allah yagafar tama malam yakai haske kabari
2026-07-18 23:09:17
7
man of kaduna :
ya Allah
Wlh suna na Abdulrashid 🤣🤣
2026-07-19 07:50:31
3
abdu rashido nuhu azza gida :
to fa wata sabuwa to ni kuma suna na haka yake abdulrashid
2026-07-19 04:56:51
2
abdulkadirgudun1 :
Dalili Pls
2026-07-19 14:29:59
0
Maamatchi 💪🇧🇯 :
expliquer STP pourquoi alors qu'à si tu dis ça quelque part il vont te poser les questions
2026-07-19 00:49:19
1
IBB CRAZY LION 🦁 :
na,am
2026-07-19 17:34:35
0
abdultextile5 :
Innalillahi wa’inna
2026-07-19 10:14:55
1
mamantaheermamant :
Allah yayi maku rahama Amma don Allah asaka complete karatun pls
2026-07-19 05:11:54
3
Dan babanni kano hotoro lmw :
hmmm ni de sunana abdurrashid kuma wllh ba mae canzamin suna wllh
2026-07-19 11:03:03
1
AVDUUL RACHEED :
ikon Allah Ni dai banji ba
2026-07-19 15:28:51
0
charife :
مرحبا 🤲🤲
2026-07-19 14:18:22
0
bakanofirst1one :
tofah dan Allah cigaban jaratun
2026-07-19 05:15:12
0
albashirtoungo :
Tho menene hujja
2026-07-19 10:34:40
0
A.Nasir karaye :
to
2026-07-19 10:09:27
0
Abdulrashid Muhammad Briyel :
Munada Mitin🤔 fa
2026-07-19 18:44:15
0
ABDUL RACHID MEDIA TV :
Allah ya jikan mln da rahama 🤲 Allah kasa mu dace 🤲
2026-07-19 13:06:23
0
El-Muaz :
please Na 2
2026-07-19 13:18:09
0
Yusuf Muhammed :
allahu Akbar
2026-07-19 12:49:12
0
@yk mng :
pls asamana complete nashi
2026-07-19 06:01:58
0
To see more videos from user @maizamani602, please go to the Tikwm
homepage.