@dr.jmsadis: Jawabai masu ratsa zukata na Jan hankalin Alarammomin mu. Allah ya bamu ikon gyarawa yaa hayyu yaa qayyum...🤲 #tiktoklive #livehighlights #arewa__tiktok

Dr. Jameel Muhammad Sadis
Dr. Jameel Muhammad Sadis
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 19 July 2026 01:03:22 GMT
47436
11474
225
704

Music

Download

Comments

ummufauz700
ummufaux :
wlh kuwa,suna postn ana musu liking,in aka musu magana su ce hassada ce
2026-07-19 05:20:00
67
aliyuibrahim6111
Aliyu Ibrahim :
a fahimta malam yana maganar fifita murya akan ma'anoni, sannan da maida da shi wani abin wasa a tsakanin makaranta kamar dai yadda kowa yasan Halin da muke ciki yanzu.
2026-07-19 06:38:50
38
adispenser
A Dispenser :
malam yanason a dinga yin tadabburi ba rerawa kawai ba
2026-07-19 09:42:10
31
ukashatuhamza0
Ukashatu Hamza :
Allah yasa mudace
2026-07-19 14:21:23
0
badiatou5
SOKOTO WOODEN UTENSILS :
Allah yasa mudace
2026-07-19 08:34:28
0
muhammadsaddam337
Muhammad saddam :
dan Allah Malam a wanne gari yake wlh zantunkasa duk gaskiya ya fada Allah kasa mudace amin
2026-07-19 07:37:55
14
umarmuhammed775
umarmuhammed295 :
Allah yasa mudace
2026-07-19 06:15:12
0
haleepha69
𝐇𝐚𝐥𝐞𝐞𝐩𝐡𝐚 𝐂𝐢𝐬𝐬𝐞 :
Nidan dariqa ne na gaskiya kuma babu bari har abada, amma inason malam sabida Allah kuma ina fatan wataran zamu hadu in sha Allah
2026-07-19 09:58:39
5
ubaidullahiumar193
Ubaidu Manager :
Ina kaunar sheikh saboda Allah, Allah yahadu a gidan aljannah
2026-07-19 12:05:40
4
habeeb40habby
itzhabeeb4 :
😌 ya Allah ya tsarkake mana zuciyar mu
2026-07-19 12:26:29
2
momabbacollections
mom abbah collection ♥️ :
rashin sanin ainihin tafsirin kur,ani ne allah k bamu ikon ganewa ameen
2026-07-19 12:24:38
2
hu55n3rh
Hussn3rh :
Nifa haka kawai nakeson malamin nan🥺kutemaken da contact nashii🥺
2026-07-19 06:52:04
4
pregnancymaternitygists
Pregnancy&Maternity Gists :
Allah yabamu iKon fahimtar maanonin Alqurani tare dayi tadabburi aciki🤲
2026-07-19 10:23:26
5
masaudu.umar
Masaudu umar002. +22799368257 :
Masha Allah
2026-07-19 13:01:43
1
abdulmalikyusuf819
ABDULMALIKYUSUF :
Allah ya saka da alkhairi dr
2026-07-19 09:16:14
3
umar.mai.farin.jin
Dr Umar Hassan Sahibul Qur'an :
Muna Tare da Kai Akan Wannan Fahimtar Mlm 🥰🥰🥰
2026-07-19 07:42:10
7
sir____adam__001
sir___adam___001 :
Wallayi duk wada yayarda da gurutum yake 🙏
2026-07-19 05:14:47
1
matarshi1
MATAR --- AHLUSSUNAH🧕🏿🦚 :
wannan gaskiyane mlm Allah yabamu ilimin al Qur,ani da sanin ma,anarsa
2026-07-19 01:10:48
11
ibrahimalihaladu
Ibrahim ali Haladu :
malam rera qur ani abune maikyau
2026-07-19 06:11:44
2
unixabdl
Adeel :
Manzon Allah yace Baya tareda mu Wanda Baya rera alqurani, maganar manzon Allah zamu dauka a nan
2026-07-19 06:23:27
0
momynafrah71
momyn afrah :
maganarka duste 💪 MLM
2026-07-19 08:56:24
4
rapsoncothing
RapsonClothing :
Gaskia ne wannan Dr. dayawa yanzu wasu abinda suke bi kenn ba Gundarin maanar bah da abinda Allah yace.
2026-07-19 11:34:31
2
musa.sanusi.aliyu
musa sanusi aliyu :
Allah ya saka da alkhairi
2026-07-19 08:51:47
1
khalid_tijjani
Khalidou🌚 :
Wlh wannnan gaskiya ne najima abun nan Yana bani tsoro
2026-07-19 09:05:56
4
ansons2277
Ansons2277 :
Wllh hakane AkarakaLLAHU
2026-07-19 05:47:40
4
To see more videos from user @dr.jmsadis, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About