@usmanassalafyupsunnah: #sunnah #salaf #goviral

USMAN 💫 ASSALAFY 💫 UP SUNNAH
USMAN 💫 ASSALAFY 💫 UP SUNNAH
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 19 July 2026 04:54:54 GMT
171130
2401
19
122

Music

Download

Comments

.r82981
ملكه R...💜 :
next pls
2026-07-20 11:25:51
0
foodcriticbyaisha
Aisha_virgo ♍️ :
Ji wani wa’azi, ikon Allah
2026-07-20 09:01:42
7
habibabukar4
Habeeba💞 :
Kiba ay cuta ce wlhy .. ciwon kafa🥺
2026-07-20 10:16:49
6
user2608709829761
user2608709829761 :
SAW
2026-07-20 15:46:36
1
sahaltriple_m
ALABBAS_TRIPLE_M :
Yes Na😂 🤌🏼
2026-07-20 16:23:20
2
pretty00meerah
pretty0meerah :
SAW
2026-07-20 11:39:07
2
ummuzuhraonlinemarket
Ummu zuhra :
Ai kibar cuta ne malam
2026-07-19 18:08:13
2
muhammadmashaallh
muhammad :
Allahu Akbar SUBHANALLAHI WALHAMDULLILLAH WALLAHU Akbar LA'ILAHA'ILLALLAH
2026-07-19 08:36:13
3
us_ham_enterprise_abuja
US-HAM ENTERPRISE ABUJA :
Gaskiya
2026-07-20 09:36:28
1
yaadeeny
Zahradden :
Allah ya jikanka da rahama mlm.. amma ni tun yana raye na dai na sauraran wa’azinsa sbd irin wannan tufka da wawarwar da yakeyi.. kace yan boko suna cin abinci kadan kwai da salat sbd karsuyi kiba hakan ya saba da mgnr Allah.. kazo kace arnane sukecin abinci su koshi sannan hadisin da zai kawo yana nuni da yadda Manzon Allah SAW yayi nuni yadda kar mutum yaci abinci ya cika cikinsa✍🏻 sannan aya fa ba tana nufin mutun yaci ya cika cikinsa bane ahah Allah yana magana ne akan wanda ya wada tasu amma sunki su wasata kansu da iyalansu,irin rashin cin abinci mai dadi ake nufi🧏🏽‍♂️sannan babu inda akace dan mutum yana kokarin rage kiba ya saba da wani umarni na Allah 🧏🏽‍♂️
2026-07-20 10:44:44
6
shatu.adam4
Shatu Adam :
Shima slimming din za'a hana mu kenan? mu 'yan arewa rayuwarmu ma bamu da iko a kansa🙆‍♀️
2026-07-20 08:30:40
0
nafieyyyy
FINA 😎💪 :
Ikon Allah 🤔 yanzu watching diet ma sabon Allah ne?
2026-07-20 12:26:49
0
maraf.collection
MAR'AF COLLECTION :
wannan karatun ban karɓe Shiba wllh idan cuta ta kamaka sekace Allah ne yace kaci abinda ze cutar da lafiyar ka
2026-07-20 16:42:05
1
marymuhammd
Mariam 💔 :
💞💞💞
2026-07-20 12:38:22
2
user8216960877478
abdul Kadir nouhou :
❤️❤️❤️
2026-07-20 18:37:44
0
To see more videos from user @usmanassalafyupsunnah, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About