allahu Akbar ya Allah yamanrahama Saw a Saw ya Allah yamanrahama
2026-07-23 07:16:52
1
Adamu Sani :
Allah ya jikanka mlm
2026-07-19 23:48:04
5
sermeenu :
Innalillahi wa inna ilaihirraji’un hasbunallahu wa ni’imal wakeel 😭Allahumma inni as’aluka husnal khatima Allahumma hasibni hisaban yaseera 🙏🏻wlh dole sai mun mutu kuma akwai kwanciyar qabari tana nan tana jiranmu wannan kadai ya ishemu tashin hankali ya rahman ka sanya qabarinmu yafi gadon baccinmu dadin kwanciya 🙏🏻Allah mun tuba ka yafe mana laifukanmu ka sanya mu mutu muna masu imani Allah ka sanya kada mu mutu da haqqin kowa a kanmu 🙏🏻