@anwar.feelingsbackup: My Queen 👑❤️My Queen 👑❤️ Yau kam kin manta dani ne ko sai na fara fushi da ke? 😒💔 Ni fa ina missing dinki sosai 🥺❤️ yau gaba ɗaya tunanina naki ne 💭💘 Kin sani ko? 🥺💕 Uhumm uhumm… idan baki nan, zuciyata na jin wani irin kewa 😩💞 amma da zarar kika aiko min da sako, komai nawa yana dawowa daidai 😍✨ Don Allah ki daina barina ina jiran ki haka 😒📱 ni kam na saba da kulawarki sosai 😘💖 Ki dawo kusa dani ko? 🥺❤️ ni kam ina ta tunaninki kullum 💭💞#MyKing 👑 #MyHeart ❤️ #MissingYou 🥺 #LoveVibes 💞 #ForeverUs 💕🌸🤍

Anwar feelings 💔
Anwar feelings 💔
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 19 July 2026 07:02:32 GMT
2173
275
0
4

Music

Download

Comments

There are no more comments for this video.
To see more videos from user @anwar.feelingsbackup, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About