@abbasdalibi: Yadda aikin hanyar Kano Northern Bypass yake tafiya kamar yadda tawaggar #GaniYaKoriJi ta shaida yayin ziyarar duba aiki. Tawaggar ƙarƙashin jagorancin babban maitamakawa shugaban kasa kan yaɗa labarai da wayar da kan jama'a @Abdulaziz Abdulaziz ta duba aikin mai tsahon kilomita 44 wanda yake tafiya gadan-gadan a halin yanzu. #arewa__tiktok #kano
AID Multimedia
Region: NG
Sunday 19 July 2026 07:29:45 GMT
Music
Download
Comments
TERRACE RESTAURANT :
Lah ya mafi Lagos Calabar Express way.Wow Weldone.
2026-07-19 21:28:33
0
Mansour_Dogonnama 👘👘👘 :
Kilometer 30 kuma😳😳😳 a federal government
2026-07-20 17:30:40
0
Muhammad Muhammad :
imagine
2026-07-19 09:42:32
0
Usman Abdullahi :
karya ne tun lokaci abacha ake yi
2026-07-19 14:46:56
10
Musa Dan ummah 24434=17 :
yafi 20year
2026-07-19 14:33:35
5
Kabiru Sallau, ACA :
Mai yasa ba zaku karasa Ring Road ba?
2026-07-20 14:44:56
0
ibrahimdari8 :
wannan tun lokacin yar aduwa akeyi
2026-07-19 13:40:13
4
ibrahimbabanyay :
Gaskiya karya kk abacha ne ya assasa
2026-07-19 14:35:04
3
Nasir-tajiri :
Sannun ka Gizo
2026-07-19 16:16:03
2
msardaun :
tun lokacin Abacha ake yinta
2026-07-19 14:07:51
3
Abba Lawan :
F 1
2026-07-19 18:42:35
1
osman kt :
hmmm tinubu mr lona
2026-07-19 16:51:06
2
bashirinvestmentgroup1 :
Bamayi Wlh
2026-07-19 13:39:17
1
A. I. C SIRDEEQ AUJARA👮✅️ :
Wai ubanwa yace hanya muke bukata
2026-07-19 16:48:19
1
Sadiq Shariff :
Alhamdulillah
2026-07-19 16:14:00
1
سراج أبو بكر السلفي :
kome tinubu zaiwa kano in sha Allah neday bazan iyya zabarsaba
2026-07-19 16:47:48
1
N&B.ZAGE_TEXTILES :
Hmmm Dayan ma har yanxu ba a gama ba
2026-07-19 13:27:15
1
ℝ𝔼𝔸𝕃 𝔹𝔸𝕃𝔸ℕℂℂ𝕐 :
Kuma mune Yan kano Allah bazamu zabarba
2026-07-19 13:19:05
1
alkanaweey :
Sannu da kokari Abdul’aziz 👌 amma fa bazamu zabi mai gidanka ba
2026-07-19 12:05:29
6
BC :
Su rasheedat Manya
2026-07-19 15:05:56
1
BNT SOLAR :
ok saboda asamu sabuwar hanyar dauke mutane
2026-07-19 13:14:54
1
Ibrahim Tafida :
ni guri daya nake gani kuma wllh banga katanga ba
2026-07-19 10:23:35
1
noourayn :
Yan taadda zaa saukakewa hanya Allah ya tsaremu
2026-07-19 12:11:13
1
mamuda Musa :
Masha Allah.Allah ya bada ikon Kamala wa.mu dai muna tareda Wanda zai kawo mana cigaba
2026-07-20 16:08:00
0
auwaludanmalam :
salm myba abiyamu ba
2026-07-20 20:46:34
0
To see more videos from user @abbasdalibi, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.