@ibrahimbilyaminua: Allah ya kara mana kusanci da ANNABI MUHAMMAD (SAW)@Sulaiman Lawan Bako @abbanmalam3300 @Hikima @Na zakiya🍱🍝

KACHI AWARA NA ANNABI MUHAMMAD
KACHI AWARA NA ANNABI MUHAMMAD
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 19 July 2026 09:31:37 GMT
13631
4412
55
27

Music

Download

Comments

i.deenimam0
I.DEEN IMAM :
Wanda yabarka mun gaya masa wlh Yana cikin wani hali mai wahala
2026-07-19 09:42:26
4
nasuruubrahim769
NASURU IBRAHIM NGURU🇳🇬 :
mugode sosasi Allah yasaka
2026-07-19 11:04:53
3
salisusuleman416
zainab Ishaq Saeed :
Shugaba gataka tanacikin wani halee😌
2026-07-19 20:56:54
2
beenmusterpher
Been Musterpher :
Sallallahu Alaihi Wasallam
2026-07-19 16:19:26
4
elamee001
Real Elameen 001 :
yahhh dattijo yahh dattijon asali S.A.W
2026-07-19 17:38:00
3
officialfulani33
“Annabi”Da’iman💚🤍❤️✊🏼 :
Sallallahu alaihi wasallam 🥰❤️🙏🏻
2026-07-19 17:22:38
2
mailankasnura.nasiru73
Nura Nasiru :
Allahmudillah
2026-07-20 09:35:56
1
mubarak.kabir246
Mubarak Kabir kt 1t :
s🕋a🕋w🕋
2026-07-20 19:09:34
0
yusufal318
yusufalhashim0 :
Sallalahu alaihi wasallam
2026-07-20 20:27:57
0
abbarty....917
@abbarty :
ya dattijon asali🥰🥰
2026-07-19 17:41:18
3
lilameen
lilameen :
Kaji sahibul tanzili
2026-07-21 10:20:16
0
ashiruabubakar040
ashiruabubakar040 :
ya Annabi Muhammadu s a w
2026-07-20 21:39:58
0
zaharaddini.mai.l1
Zaharaddini mai labbaika :
allah yaqarakusanci da annabi
2026-07-20 22:28:03
0
ahmadibrahim6163
Ahmad :
Ameen
2026-07-19 23:07:19
1
dr.ummuabeeher
Ummu Abeeher💖💞💘💗 :
Ya dattijon asali🥰🥰🥰
2026-07-20 14:19:49
0
this_thing_one
💫Shehu This Thing💫 :
Assalamu alaika ya sirrin kaulaka
2026-07-20 20:41:09
0
i.deenimam0
I.DEEN IMAM :
S A W
2026-07-19 09:41:55
2
i.deenimam0
I.DEEN IMAM :
shugaba madina
2026-07-19 09:44:30
2
adamusaidusonday
Adamu saidu Sonday :
goodanch🥰🥰🥰
2026-07-20 06:20:40
1
adamshuaib00
@Ojg One📿 Tajul'izzi :
Lapiya Xaka Gama Baba 🙏🙏🙏
2026-07-20 10:55:59
2
swift25_
Ali ishaq ahmad :
saw
2026-07-19 10:28:41
3
mjtex_and_apparel
mjtex_and_apparel :
SallalLahu Alaihi Wa Alihi Wasallam.✨✨ Alhamdulillahi Alhamdulillahi Alhamdulillahi 🤲
2026-07-19 13:12:26
2
i.deenimam0
I.DEEN IMAM :
Duk Wanda ka dauka wlh baida Shakka toh gani ya manzan allah kayimin dan girman allah
2026-07-19 09:43:04
2
kingontop080
KING ONTOP :
shugaba kenen eh allah ya kara kusanci ga shugaba
2026-07-20 21:59:14
0
musdaphaadam
musdaphaadam :
Wannan shine😇👇 (SHEHIZZAMAAN MAI YABO) - wanda idan ina sauraransa idanuwana suke jikewa da hawaye😭 saboda jin annabi (ﷺ) da kewarsa🥹 - kaine kadai sha irin da kake sakani farinciki da🥳 shaukantuwa cikin🥰🥰 fagen shugaba (ﷺ) - kaine sha irin da ake yiwa hassada saboda nisanda kayiwa wasu sha iran kamar su BAKI MAI TSININ BAKI da sauran mukarrabansa - Allah yakara maka lafiya da kaunar shugaba alaihissalam (ﷺ) da zuri ar gidansa - MAI YABO SHEHI AHMAD MAI TASHIN INJIN ZUQATAN MASU QAUNAR SHUGABA (ﷺ)
2026-07-20 09:00:23
1
To see more videos from user @ibrahimbilyaminua, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About