gsky Muna cikin matsala kaga kan kaza jinjiri Amman sai uban kiba wlhy shiyasa cututtuka suka mana yawa😭😭😭😭😭
2026-07-20 19:07:16
6
khairat abdulhamid :
mudai chukun muke sawa kuma alhamdulillahi
2026-07-20 05:42:17
5
Hilary's chicken 🐔 :
assalamualaikum 🙏 yanzudai tsakani da Allah video daka Dora na kaza da take tafiya wannan , wane company ne😂🤭 ni su suka burgeni na Dunga Siya, Kuma satinsu nawa a haka, Allah yasa ka gane tambaya ta 🙏🙏🤝
2026-07-19 22:34:16
3
Yar Ikara :
Valentine is the best
2026-07-25 02:25:18
0
Anasco Poultry Equipment :
very educational video
yakamata Mata da suke son Shiga kiwo to ya kamata su San wanna
2026-07-26 18:31:40
0
mamar uzairu :
jazakallahu khaira dr
2026-07-26 17:25:45
0
ayeeyerh :
nidae olarm is the best for me
2026-07-22 15:00:50
1
fiddyys henna arts 💯♥️ :
Agrited the best,💪
2026-07-19 21:09:07
4
Aishanmama81 :
inason inshiga class please
2026-07-24 12:54:57
1
Maryam sambo :
dan Allah wane kamfani ne ke kyankyasa Ross 308
2026-07-21 09:15:23
0
@Halihamzah :
Chikun fah
2026-07-20 12:29:48
0
Usman Bello Aliyu :
what about vertex
2026-07-26 13:40:28
0
MAMAN IMAM POULTRY FARM 🐔🐓 :
Allah ya saka da mafificin alkhairi 🤲🤲
2026-07-19 20:30:51
2
noorskitchenbauchi :
Gaskiya sayeed is best
2026-07-20 17:10:15
2
chickenseller7 🐓🐔 :
muna da Kaji kowanna iri
2026-07-27 19:22:51
0
Daha Dahiru furniture :
To mu bamuji ma wanda muke sawa ba😂😂😂
2026-07-25 09:12:31
0
AB Dankasa :
Wanne ne best kenan
2026-07-19 19:51:57
0
bn@ nuruddeen :
Masha Allah
2026-07-20 14:22:48
0
Nagarta yogo fura :
Gs fa?
2026-07-20 05:49:22
0
sarki11112222 :
Dan Allah inasan number kah
2026-07-19 20:01:08
0
🎀Chef Ninerh's cake and more :
masha Allah
2026-07-21 21:01:10
0
Hakim's :
Masha Allah
2026-07-20 10:11:11
0
Khady Farm :
Jazakillahu khairan
2026-07-20 16:53:15
0
Ahaab store :
ya ake gane su
2026-07-24 05:52:56
0
Zatin ventures limited :
haba nagode
2026-07-20 18:51:13
0
To see more videos from user @yakubuali8, please go to the Tikwm
homepage.