@garkuwa._0: #foryoupage❤️❤️ #tijjaniyyaworldwide🌎📿❤

🦅GARKUWA S FATAHI MEDIA 📸📸
🦅GARKUWA S FATAHI MEDIA 📸📸
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 19 July 2026 09:59:19 GMT
240748
58249
1494
2270

Music

Download

Comments

user9615086530613m
BAGANA :
saw❤️❤️🤲🤲saw
2026-07-22 10:36:40
0
idrismc68
✨M ✨Smil✨🤍❤️ :
waimakaho ne
2026-07-22 11:41:09
0
sarajimaradi
rayouwa batabbas :
s.a.w s.a.w
2026-07-22 09:24:26
0
salissoumousine
Roméo 78M :
s a w 👑👑👑👑👑👑👑 s a w
2026-07-22 22:20:57
1
umaribrahim671
Umar Ibrahim musa :
Kalmar saki kowa bata nufin kaqi wani kawai abun da ake nufi kar ayi addini da koyarwa kowa se Manzan Allah s.a.w
2026-07-19 13:52:54
146
nazirusaniismil
🩸🩸S Nazear Baye🩸🩸 :
kaji maganar Ilimi gun masu Ilimi...
2026-07-19 18:52:48
94
musabuhari07
musabuhari887 :
S A W AMEEN
2026-07-22 21:12:18
0
abdul.samaila7
abdul s sunnah💯 :
mllm saki kowa kawaii kakama manzan Allah kaji
2026-07-19 21:35:50
36
khalifansakotawa
MAARUF NA KHALIFA SAKOTAWA :
saki kowa kakama annabi rahama s a w
2026-07-19 13:07:06
45
saneewankar
IZZAR SUNNA ❤🕋❤💯💯💯 :
kuna ina ahlussunna kuce Allhamdullah
2026-07-20 18:44:27
35
ishaqabdul333
ishaqabdul333 :
waye magabacin Inyass?
2026-07-19 14:31:14
17
haidar_dankumbo
Aleeyu_Dankumbo :
gaba daya wannan maganar babu hujja aciki... saki kowa ka kama Allah
2026-07-19 16:22:45
15
sydsadiqshehuelmiskin
SYD SADIQ SHEHU ELMISKIN :
kaji maganata hankali daga bakin maiyabo 🙏
2026-07-19 20:49:38
27
yusufabdullahi5174
Yusuf Abdul Rimi :
mudae mun sake kowa har uwa da uba munkama manzon Allah Kai tsaye
2026-07-20 13:56:22
7
ibrahim.by.a
BY.A comms 🇺🇲📞📲☎️💻📱☎️🖥️ :
saki Kowa kakama manzan ALLAH
2026-07-20 09:01:28
15
realabbananwar
real abu anwar :
meyabo yagama bayani labbaikum 🥰🥰🥰
2026-07-20 13:11:44
5
officialmuhammad66
Official Muhammad 🔥 :
saki kowa ka kama manzon Allah s a w zallah
2026-07-20 09:57:05
9
sharifaijegah
SHARIFAI JEGAH💖💖 :
wllh yayi wata magana mai halshen damo mai hankali kawai zai gane allah yaqara lfy maulana
2026-07-19 21:40:10
14
dan___ameer5
dan___ameer :
saki kowa mai yabo kakama manxon Allah
2026-07-19 23:02:41
9
nazirsulaiman
نذير سليمان العفاسي :
Wllh mudai babu wanda zamu riqe se Manzon Allah .
2026-07-21 10:04:04
6
muzammilghaliumar
muzammilghaliumar :
ka juya magana, idan ance saki kowa ba wnan fahimtar taka ake nufi ba. allah ka sheda mu mun saki kowa mun kama Mon zan allah.
2026-07-20 00:49:46
11
maijamaarannabi
MAI JAMA AR ANNABI🛖 :
mungode Shehu fatahi
2026-07-19 19:50:40
5
mannirsulaman
mannir sulaiman :
Baima gane saki kowa ba
2026-07-19 18:38:10
13
labbai08
Umar Sada :
wallahi sanin annabi saibatijane
2026-07-20 08:37:27
6
user4815429534125
alhazai :
Allah yafaranta Maka sayyadi mungode wlh
2026-07-19 14:05:41
6
To see more videos from user @garkuwa._0, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About