@aslafazy: Wata-Sabuwa Tsohon Shugaban Ma'aikatan fadar Gwamnatin Jihar Neja tare da Tsohon Komishinan Ayyuka dama wasu mukarraban Mulkin Lolo ciki har da Tsohon Daraktan Kamfen na za Abu Lolon da suka fice daga APC sun koma ADC. Sun kuma ƙaddamar da wani tafiya inda suka yi alƙawarin ceto Neja a hannun Gwamnatin APC na Bago. Shin yaya kuke ganin wannan sabon salon siyasa a Neja ?#fypシ゚ #arewa__tiktok #fypppppppppppppp #foryourpage #Dazatv #viraltiktok #kano #everyone #follow #leadership