Addu'ar Bayan keran salla.💕👍Allahumma Rabba hazihid-da'watit-tammah, was-salatil-qa'imah, ati Muhammadanil-wasilata wal-fadilah, wab'ashu maqamam-mahmudanil-lazi wa'adtah.
Ma'ana:
"Ya Allah, Ubangijin wannan kira cikakke, da salla wacce za a tsayar, Ka ba wa Annabi Muhammadu Wasilah (matsayi madaukaki a Aljanna) da daukaka, Kuma Ka tayar da shi a matsayi abun yabo wanda Ka yi masa alkawari."
Falalarsa: Annabi (S.A.W) yace wanda duk ya karanta wannan addu'ar bayan kiran salla, cetona ya tabbata gareshi ranar kiyama.
2026-07-20 10:03:26
13
𝐍𝐀🌹🌹𝐑𝐔𝐊𝐀𝐘𝐘𝐀𝐇💘🫀 :
Don Allah ya sunan film dinnan
2026-07-20 08:18:40
12
Muktar Kabir Musa Daura :
sunasa ramled
2026-07-20 07:24:05
7
SALEH UMAR :
indai soyayya ce kai dayane
2026-07-20 06:17:05
12
Mustapha Garbagigane :
wlh maigida kanada abin dariya😄😄😁😁🥰🥰🥰🥰🥰✅✅✅
2026-07-20 23:14:31
1
Ibrahim Musa :
bana gajiya da kallon film dinnan. Ramlat
2026-07-20 10:39:58
7
@ubaidullah😎 :
Falalu + zango= katai'iiii 😂
2026-07-20 10:50:18
5
Muhammad Fahad Ahmad :
Sarki Adam 😎 legend legend ne
2026-07-20 07:12:39
9
خضر مختار :
صلى الله عليه وسلم
2026-07-20 09:48:03
4
harun_01🍂 :
Wanda ya fahimci taska yaji haushi yamin like
2026-07-20 12:10:05
4
autan___alajeey👌✌️ :
Shi fa baba ado ta Ko Ina gwani ne
2026-07-20 13:21:56
3
haruna shuaibu :
zango duniya
2026-07-20 07:49:41
5
soumaya :
don Allah me sunan film din nan
2026-07-20 07:43:32
3
To see more videos from user @zizzogang, please go to the Tikwm
homepage.