@hafinitycinematics: Gombe Ta Malam Ce In Sha Allah ❤️💪🏻 Idan suna da yaƙinin cewa ɗan takararsu nagari ne, Malam ya ce su shirya mahawara tsakanin 'yan takarar domin al'ummar Jihar Gombe su saurara, su tantance, sannan su zaɓi wanda ya fi dacewa da jagorantar jihar. #Debate #Pantamiyya #Gombe

hafinitycinematics
hafinitycinematics
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 19 July 2026 20:12:15 GMT
32573
2971
53
304

Music

Download

Comments

elkhamiscomputers1
KHAMIS UMAR BABA :
Capacity Iya Capacity
2026-07-20 16:35:35
0
almusttaphasalis
Na Garkar gwamna 💯✅ :
malam kajira rantsuwa kawai🥰🥰🥰🥰
2026-07-20 10:06:37
6
bapper15
Bᴀᴘᴘᴇʀ™ :
wallahi honestly mutumin nan yafi cancanta da president
2026-07-20 19:12:43
1
abu.hydar1
abu hydar :
Allah ya hanaka
2026-07-20 06:58:52
4
m.a.godo2
M. a godo :
Kaji capacity
2026-07-19 20:54:17
5
isabundur
Isa bundur :
bazasu iyaba malam
2026-07-20 10:48:55
6
wakiilee_sn
Wakiilee sn🔷️ :
Hon fantami siyasa dole😂
2026-07-20 09:34:07
5
user1614941047004
user1614941047004 :
Allah ya takaita jira malam
2026-07-20 18:08:55
1
nibscaps
NIBS COLLECTION :
Wato me Gaskiya daban yake
2026-07-20 14:02:18
2
ahmadbello458
BELLO :
sai mallam 💯💯
2026-07-20 12:27:28
2
realhuseen
Usaini Hassan :
Ina Malam ai baza su iya tsayawa da kai ba
2026-07-20 13:03:27
2
bellochcvx1
king bello audu :
2026-07-20 23:44:23
0
aliyuusmanbello52
aliyuusmanbello52 :
Gombe ta malam ce
2026-07-20 19:42:53
0
aamuazu00
Abdallah Aminu Muazu :
Allahumma Alaika bi PDP
2026-07-20 19:13:14
0
imranahashim778
Imrana Hashim :
nan ake gardamar kokowa
2026-07-20 09:34:57
1
shamsuyalli
Shamsuyalli :
Allahumma Alaika bi PDP
2026-07-20 07:07:45
2
jamilu.abdullahi08
Jamilu Abdullahi :
allahu akhbar
2026-07-20 00:52:07
1
albani.mainok
@albani mainok :
Pantamiyya Amana
2026-07-20 22:16:10
0
ag_satomi_001
AG Satomi... :
Sai ajira "A Fada, A cika" na bbchausa
2026-07-20 17:02:42
0
moudou.kourou
Moudou kourou 🇳🇪🙏 :
Prof 🤩maganayake na siyasa amma kamar wa'azi ne Wlh 🤔 Prof duniya ne 😁😁😁😁😁😁😁😁😁 Allah ya baka nasara 🤲♥️♥️♥️♥️♥️♥️
2026-07-20 16:35:08
0
user9114407831001
kifiyaganka_GM :
Hakayake malam Allah yasanya alkairi
2026-07-20 14:35:40
0
aya_bununu
Aya Bununu :
shifa malam ya dauka zaben tsakani da Allah za'a yi 😂😂
2026-07-20 06:13:29
4
mrsfaisalsd
Mrsfaisalsd :
Malam awa shida ai an shiga lolacin sallah
2026-07-20 06:43:02
2
user3131514830281
Adiya shuaibu :
lalle mlm Kai badan siyasa bane ai tun 2017 akeyin debete so ba sabon abu bane a gmb
2026-07-20 03:54:45
1
musty_jentle
musty_jentle :
Allah ya zaba mana mafi Alkairi
2026-07-20 10:33:32
1
To see more videos from user @hafinitycinematics, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About