@hafinitycinematics: idan da komai na tafiya yadda ya kamata a Jihar Gombe da Najeriya, babu abin da zai shigo da mu harkar siyasa." — Professor Isa Ali Pantami #Pantamiyya #Gombe
hafinitycinematics
Region: NG
Sunday 19 July 2026 20:56:13 GMT
Music
Download
Comments
ABU BIN BAZ :
sei kayi president sir
2026-07-21 07:40:21
1
unusaabukar :
gskiyane
2026-07-20 23:32:05
0
Yusufmusa8821 :
pantami for life
2026-07-20 10:13:59
0
Muhammad Musa Edekudu :
Ka gama gwamna ka zo ka yi mana shugaban qasar Nigeria 🇳🇬 🇳🇬 🇳🇬 💪💪🙏👍👌
2026-07-20 20:54:21
12
VIP~GMB :
We’re so proud of you my brother
2026-07-20 14:34:27
5
Engr isah gdm :
Mlm.Wlh president ne yadace dakai ba governor Nigeria 🇳🇬 mukeso agyara ba gombe kaɗai ba
2026-07-20 12:28:57
15
Abdulhamid musa Muhammad :
isa ali kazo gyara kenan?
2026-07-20 14:32:13
12
Haruna Hassan :
wlh duk mai hankali yasan wannan MLM in sha Allah 🤲🙏💯 saikayi president a Nigerian
2026-07-20 13:34:27
9
UmarG. :
Insha-ALLAH xakayi shekara takwas masu albarka,sa'anan zamu zabeka kayi shugaban kasa shekaru takwas masu albarka.Ameen ya hayyu ya qayyum.
2026-07-20 14:12:28
7
Dr. M.I. Musa🎓🪖 :
wlh karya ne
2026-07-20 18:52:38
2
isiyaku,b zara :
nagamsu da wannan bayanin
2026-07-20 10:25:32
3
Mikdad Auwal :
gaskiya ne
2026-07-20 07:07:03
8
Khalid Salmanu Abdullahi :
Naso guy din nan a Kano zaiyi wanan takarar
2026-07-20 20:00:21
2
salis A Idris :
wanna gaskiyane 👈
2026-07-20 12:24:26
3
Usman Adamu :
gaskiyane malam
2026-07-20 10:28:59
0
Tukur Umar :
haka yake Allah ytmk
2026-07-20 21:14:57
1
UMAR MUHAMMAD BELLO BUNZA :
in Sha Allah
2026-07-20 12:22:09
0
🌺Hamissou Samaila Mhmd🌺✅ :
Allah ya taimaki me son guera
2026-07-20 14:16:57
1
Lawan Ibrahim :
gombe ta mallam ce
2026-07-20 14:12:02
2
Moudou kourou 🇳🇪🙏 :
wannan gaskiyane Wlh Malan Allah ya baka nasara a Gombe 🤲♥️
2026-07-20 09:36:43
4
Yusuf Ghali :
Wannan haka yake malam Allah ya saka da alkairi
2026-07-20 12:02:10
3
S~M~G KITCHEN :
Gaskiya ne future governor of Gombe 💯
2026-07-20 09:50:24
0
Naziru Bello :
fatan nasara malam
2026-07-20 07:54:20
1
MJ Tanko_123 :
Khairan In Shaa ALLAH
2026-07-20 08:52:44
3
To see more videos from user @hafinitycinematics, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.