wlh zana iya saboda bazan iya tunawa mijin asiri ba
2026-07-20 06:36:51
20
baiwarallah051 :
Wannan shine shuru ma magana ce 😂😂😂
2026-07-20 08:03:22
7
SATERI🇳🇬 :
Saidai firm din
2026-07-20 00:32:56
8
D🌈🫧🌸 :
Allah kasawa Ko Wace macce sauki azuciyarta mugane hayaniya tashin hankali bazai mana maganin komai Allah ya shirya mana mazan nan badan halinmuba muma matan da na gidan dama wajen Allah ya Kara shiryamu 🤲
2026-07-20 06:05:49
9
Oumarou Garba Ali :
suite
2026-07-24 10:47:19
0
fatima Bassi :
Hmmm
2026-07-20 22:42:31
0
1234 :
true
2026-07-20 08:20:56
1
Deediey_i :
Ni dariya babe din tashi take bani😂
2026-07-20 09:40:02
1
Aysha Galadeema❤️ :
Hummm bazan iya bah🙄🙄
2026-07-20 05:49:39
2
🥀Hapseey🌹 :
Topa
2026-07-19 21:22:08
1
Mrs.Ahmad🫂♥ :
Wlhy da shi ne kuma ya kamata da wani bazai taba mata haka bah ai mu mata akwai rufawa mutum asiri musamman enyazo akan Mazan mu
I'm so dramatic. Zan iya
saboda hakan zai SA ya Shiga uku sau Tara . shuru na zaisa in hanashi sukununi . because besan meke zuciyata ba ke kanki zaki fi samun peace idan Baki yi hauka KO ihu KO fada ba
2026-07-20 15:54:47
0
maman momy :
Hhhh
2026-07-20 15:23:29
0
GIDAN GARGAJIYA :
kai anya kuwa dazu dai nayi wata magana amma yanzu kuma inason najanye🥺🥺
2026-07-20 17:39:43
0
user21910258552907 :
😂😂
2026-07-20 19:53:54
1
haruna altine :
sßs
2026-07-20 05:24:58
0
To see more videos from user @ahmad_hotoro, please go to the Tikwm
homepage.