@babbaryaya1:

BABBAR YAYA
BABBAR YAYA
Open In TikTok:
Region: SA
Sunday 19 July 2026 22:08:33 GMT
573583
92014
1087
976

Music

Download

Comments

ibraheem_imam
Ibraheem__imam :
tabbas mace zata iya yafe irin wannam laifin Amma mukan mazan Allah dai ya kyauta Kuma yasa mudace ameen
2026-07-20 07:34:44
296
khadijatouh04
his mint🫂💞🖤 :
mace can easily forgive but she can never forget...
2026-07-22 10:38:32
1
munaf_kitchen_amd_more
munaf kitchen and more :
yanxu zata yafe idan shine kuwa bazai yafe ba hmmm kaddara ba dadi ya Allah yasa muguji aikata barna ako ina ne
2026-07-20 06:34:02
157
leshabeauty0
leshabeauty0 :
Zan iya yin fiye da haka Wlh ban San wane irin xcy ce Dani ba kwata kwata Banda Riko Yanxu xaa mun Abu Yanxu xan mance na rasa yadda xan yi na canja wlh 🥺🥺
2026-07-20 11:08:06
100
sadiyabako37
sadiyabako37 :
Beautiful couples
2026-07-22 18:15:39
0
user35196761496713
nanish 027 :
please menene sunan film in?
2026-07-22 21:39:18
0
waleedashuaiba
Waleeda Md ❤️🥰 :
Rijalu 😂 Kaman bashi ba
2026-07-20 05:57:34
83
aysham1991
Aysham :
Danice da ina prison😩💔
2026-07-23 19:52:55
0
hafsybaby5
Hafsat salihu :
Rijalu Sai Allah kuma bahaka zai Hana ya Kara ba fah Allah yasa mu dace 🙏🙏
2026-07-20 06:54:18
44
fabricwomenclothingbyj
Fabric women clothing :
Mata akwai haquri hmmm
2026-07-20 02:35:45
73
mm_abdulkariem
musna :
I really like this lady dukda movie ne but that's her in reality
2026-07-20 07:01:08
27
umarjamiluumarjam
jannat jamilu 🧕💞💕 :
wlh dashine bazai yafe mataba 😭😭
2026-07-21 18:29:31
14
mhimhiyusuf
Maryam Yusuf :
Wlh da ace mace ce ta aikata haka da bazai taba yafe mata ba kuma bazai rufa mata asiri ba …..ALLAH YA KYAUTA 🙏
2026-07-20 23:12:13
12
khairy.a.zaki
KHAIRY A ZAKI 🫂❤️🦋 :
Ya sunan film din pls
2026-07-20 06:28:17
11
sir___wali_208
A💎💔😭 :
Sunanahi please?
2026-07-20 05:29:18
7
indoor386
INDOOR ❤️✌️ :
Allah zan iyayin Haka bayan nakasheta 🥺😂
2026-07-20 08:48:19
10
alkhaireglams
Rukayya Alhassan Aliyu :
Maza kinan😳😳😳
2026-07-20 08:24:36
6
bilkisu2106
BS. BEELKEESOU :
wlh har Kin sani hawaye 🥹😭 ya Allah ka hadamu Dana gari , Allah ya rabamu da cutarwar da namiji 🥺
2026-07-20 07:04:54
5
realanalka
DAN MALAN NEE🥲 :
xankalla tunda babu koh acikin triple R saidakai baba ado🥰
2026-07-20 10:37:06
9
oyes778
Ammiee :
wlh Zan iya fiye da haka don Ni Duk duniyar nan wlh Zan iya yafe komi aka min banga abinda mutum zemin nakasa yafemai ba wlh Babu shi
2026-07-21 07:19:17
1
nafisakhalifah
Nafeey🎀🤍🫧 :
Hmmmm mata munada hakuri inda shine balailai yayafe mata ba🥺
2026-07-20 09:56:30
2
99binusmantiktok.com
Bin'Usman Gobeer✅ :
Dan Allah ya sunan film dinnan
2026-07-21 07:01:49
2
habuking2
KING HABU 🤴🤴 :
yasunan wannan
2026-07-22 09:15:18
1
aminuatom5
AMINU ATOM ☠️☠️ :
Wanna lbr kadan yasha banban danawa 😭😭😭😭🙏🙏🙏
2026-07-20 17:20:02
2
m_shaku_photography
Shotz_by_m_shaku :
Mu maza bama da yafiya ah irin wannan abun saidai mace Allah y kyauta 👏
2026-07-21 10:05:03
3
To see more videos from user @babbaryaya1, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About