@nature.heal.herba:

Nature Heal Herbal Hospital
Nature Heal Herbal Hospital
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 19 July 2026 22:39:30 GMT
106344
4782
268
281

Music

Download

Comments

shafiuaminu01
Shafiu aminu :
waya gane duk bakinsu daya tallace kawai suke nidai nagane in wasu basu gane ba
2026-07-20 07:17:36
61
dr_olanse
Dr_Olanse_1 :
Kasan cewa ma infrared an daina amfani dashi based on evidence based therapy? Malam bakasan komai ba, buga buga kawai kake. gyara samun aiki
2026-07-20 10:26:00
25
mohammedy140
Mohammed yahaya :
wlh Kuma wani saida yace Kar mutumin Nan ya warke yazo ya gayama magana,a comments ga irinshi kuma
2026-07-20 11:04:43
13
abdul.dan_baiwa
KARATUN TAFIN HANNU :
me yasa ka kulashi dan allah
2026-07-20 07:11:27
18
u.husseiin
U.hussein :
wlh mutumin nan Dan damfarane sabida yanzu haka munzo address dinsa kace mana danfarar mutanen yake kawai . Allah ya tona asirinka Dan shegiya matsiyaci kuma wlh sai Allah ya tona asirinka
2026-07-23 15:22:58
5
kabiruusmannngmail.com2
kabiru usman :
dr karabuda dabbobin arewa
2026-07-20 11:27:43
4
cmrdanas2
Cmrd :
Malam qualification ake nema da hujja.kiwon Lfy ba Nima zan iya bane. Kuma komai Akwai stage. However, go to court for more clarification 😁
2026-07-21 19:51:56
2
physioa.ng
Dr Aisha (PT) :
Toh ai dama akwai stages of stroke ko kayi ko bakayi ba mutum zai kwarke
2026-07-20 18:05:36
1
islam.tv126
A-L-B-A-N-I -📺 TV.. :
ku rabu dashi hassada ce
2026-07-20 06:01:40
6
.suad.herbal.m
Dr. Shem (su'ad Herbal medix) :
Allah yasa da gaske ne shine?
2026-07-20 07:12:48
6
user7576602414322
eng, ABBA TONA :
sai hakurii life is not balance
2026-07-23 21:05:24
0
xnbebeji
Rabiu Musa :
you are dealing with humans life not an animal malam kabi duniya a sannu
2026-07-20 23:10:56
1
muhdsabiu0
Muhd Sabiu :
Muna jiran ka ka kai kotu?
2026-07-21 15:39:08
0
maimuna.mustafa
maimuna Mustafa :
Allah yakara mahakuri Alaman nasarane bahaushe yace hassada gamai rabo taki
2026-07-21 20:25:44
2
mkeliteloft
MK Elite Loft :
Assalamu Alaikum, With Due Respect Wallahi Karya Kake, Kame Kame ne Kawai kakeyi Duka Wannan Abunda Kake Fadi, ba Gaskiya aciki Illar wannan Abun Yafi Alkheiri shi.
2026-07-25 08:34:10
1
usmanaminu546
AMINUUSMAN2626@GMAILCOM :
haba dan allah sr hassada ce kawai
2026-07-21 19:53:42
1
lawan..bello
Lawan_Bello :
wannan bagaskiyabanee
2026-07-22 06:39:16
1
user2229401666881
عبدالله ابراهيم :
آلله ياساكام
2026-07-22 12:38:12
1
r.u.s.herbal.madi
R.U.S herbal madicine :
wallhi gaskiyane
2026-07-20 21:30:06
0
eljahuny
El-Jahuny :
Ta ya za mu tabbatar shi din ne?
2026-07-20 07:14:09
4
user52033257184614
Nazeey autansu :
kawai hassada ce wallahi
2026-07-20 09:01:22
3
pureflamespices_ng
PureFlame Spices :
Allah ya kara daukaka
2026-07-20 21:42:43
1
sojaa0001
ŠÖJÄÄÄ 👮‍♂️ 🤜✊🤛 :
Hassan ce wlh doctor mu munsan ka iya aiki wlh
2026-07-20 08:05:31
2
zulaihamummy
YAR TAURA INVESTMENT 🌹🥰💕 :
wllh da naga videon sa dazu har ya sa min shakku a kan ka Dr, amma wllh na fahimci hassada yk mk Allah ya dafa mk
2026-07-20 07:40:06
3
aysarakee
AY___SARAKEE 💫🤴🦅 :
gsky ne Alhmdllh fatan alkhairi amma be kyauta ba mgnr gsky kenan 🙌
2026-07-19 23:26:17
3
To see more videos from user @nature.heal.herba, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About