Dan allah akula da irin suturar da za'a dinga sakawa yarinyar nan tana birgeni sosai Amma dai yau banji dadin ganinta a hakaba wllhy kiyi hakuri aunty 🥺🥺🙏
2026-07-20 07:38:46
180
bilali05 :
I love you 💕💞
2026-08-05 02:13:00
0
Maryam Yunusa Muhammad :
Allah ya kyauta me kike so ki nunawa duniya to Dan Allah
2026-07-20 07:57:03
41
ummunaee12 :
duk wanda ya rasa abin fada yayimin like🤔🤔
2026-07-20 10:40:27
82
Zainab tukur maifada :
yakamata kixama uwa ta gari
2026-07-20 21:17:48
30
🥰🥰MAR ATUSSALIHA 😍😍 :
Haba dan Allah kunata zaginta de yarinya hanan din Allah yamiki albarka yarabaki da bakin mutane marar sa kirki da bakin baki🤲🤲🤲🥺🥺🥺
2026-07-20 13:33:45
3
Aisha collection :
Allah kabani ladan shirun danayi
2026-07-21 03:39:56
3
umar, Ba ban,ta2 :
yimata. bidion. Nan. dai. ni. ba. Amin. adiLcciba
kin. wa la kan. tamin'. itta wallahi😭😭😭🙋🙋🙋🙋
2026-07-20 05:22:25
5
Army ng mtz :
dan Allah kidaina masu video haka please 🙏
2026-08-01 22:54:13
1
queen Jiddah :
Rabbana hablana min azwajina zurriyyatina qurratu ainun waja,alna lil muttakina imama 🤲🤲🤲😭😭😭
2026-07-20 11:12:04
58
leemarh collection 🛍️🛒 ⫷⭕❥⫸ :
gaskiya mu masoyan hanan bamuji dadiba amma dan Allah akiyaye wllh inasan hanan Allah yayimusu albarka 🙏🥰
2026-07-20 15:48:26
3
dusha baby :
dan Allah hajiya Dan manzan Allah kisaiyamen iphone🥹
2026-07-20 08:18:05
13
baby face💞 :
Muna Godewa iyayanmu wallahi allah ubangeji yabiyasu da gidan aljanna
2026-07-20 23:15:38
2
Nusaibah :
subhanallah
Alhamdullillah Allah mun gode mk daka bamu iyaye nagarii
yara Allah ya baku uwa
2026-07-24 21:05:15
2
maman abdoul :
ikon allah🤣🤣
2026-07-24 14:13:02
0
🎉FIDDYAUTA😍💅 :
2026-07-20 16:16:59
1
ummussalma shafi,u :
pls Amman Dan allah kikula dasu da suturarsu matane yaya amanace allah yabamu pls😔
2026-07-21 20:32:05
2
Musa bigii :
Kai gsky Allah yamiki kyau Allah yamiki albarka
2026-07-25 15:27:33
1
user4617106331669 :
ilove you 💞💞❤️
2026-07-27 21:32:10
1
Samir 🇳🇪👉🇹🇬 :
Macha Allah 🌷🥰🥰🥰
2026-07-20 10:45:40
1
Deejarh ♥️💕 :
wow omo see fine girl love you baby girl ♥️
2026-07-20 07:30:19
2
muhammadhassanbaw0 :
gaskiya kinada kyau amma yakamata kisan kinada daraja I love you
2026-07-26 17:41:26
1
abdullahi1pkm00 :
my love
2026-07-28 12:49:29
1
A shika abbaty :
how far
2026-07-20 15:30:53
1
⭐⭐KiNG 👑 ABBA G💫💫 :
I love you yarinya Dan Allah sorry za a bari
2026-07-20 20:35:09
1
To see more videos from user @maryamismail707, please go to the Tikwm
homepage.