@daddygidantsohoamali:

Daddy gdn Tsoho Amali🙏🙏🙏
Daddy gdn Tsoho Amali🙏🙏🙏
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 20 July 2026 08:13:35 GMT
43110
3584
107
155

Music

Download

Comments

u__ummeih
R💞💞U💞💞JIRGWA💞COLLECTION📌 :
Allah sarki Wlh nayi zuwa wannan gida dutsun asada allah yajiqan magabatan mu Amin🙏🙏🙏 ni diyar yayan hali manger ce aman na bar Dustin asada Yanzu 🥰🥰🥰🙏🙏🙏
2026-07-20 11:13:00
13
zainabibrahimaliyu
zainab Ibrahim aliyu :
Allah sarki Allah ya jikan Alh Bello tsoho Amale
2026-07-21 06:24:12
5
i_kayaye
I_kayaye :
Exactly Gidan shi na Talata Mafara
2026-08-02 21:05:40
1
abbakarsfawa74
abbakar74 :
ance 360 rooms ke cikin wannan gidan
2026-07-21 08:51:54
4
zayyaiztamh
zayyanu abdullahi :
Allah yajikan maza
2026-07-23 22:08:04
2
bahausare
SHEHU___BOTEER :
kashiga ciki😅
2026-07-29 23:18:47
1
sarkiyahaya3
sarkin yakin :
Allah ya jikan amali Dan Rasurullahi Ameen 🙏
2026-07-21 18:19:19
3
sokoto.henna.artist
Sokoto.henna.artist :
Tabbass Allah shine Mai zamani nide haryau banga irin gidansaba ance turawane suka ginamasa Allah yamasa rahma
2026-07-22 07:31:21
2
tijjanialiyu01
TIJJANI ALIYU :
35room
2026-07-20 17:08:00
2
442shafiu
shafi'[email protected] :
Allah ta'alah yasa aljannah ce maqomar shi😭😭😭😭
2026-07-20 20:56:21
1
saidumurtala555
murtala saidu k :
for sale ne
2026-07-21 07:40:51
3
senioman2
SENIOR MAN :
sabene yaka mata kasamomuna tarihin tsoho dan amali
2026-07-23 07:06:32
1
professional.footb2
SULEMAN SABBENE 8 :
maza jiran maza
2026-07-23 09:51:22
1
mujittaba.bashiru
Mujittaba Bashiru shehu :
allahu akbar Allah yajiqan tsoho amali da rahama duniyakenan anci kasuwa ankoma Allah kasa mucika da Imani ameen yah hayyu yah qayyum
2026-07-21 22:16:20
1
muhammad_aminu0
Muhammad :
Allah sarki duniya
2026-08-02 07:07:46
1
benz_ambassador
the_Benz_Ambassador :
ya salaammmm..alaji anyi masu kudi duniyarnan
2026-07-23 08:40:58
1
manyah62
manyah62 :
ok dar
2026-07-20 17:42:52
2
ramlatyy5
Ramlatyy :
hmmmmm
2026-07-21 18:57:42
1
aliyumalami215
aliyumalami215 :
Duniya bakida tabbas
2026-07-21 22:52:23
1
aunty.baby40
💐🥀 baidah'u💐🥀s💐🥀ibrahim :
Yanxu haka ina gidan 😂
2026-07-21 13:31:20
1
uwaesu
Uwaesu Imam :
Allah Yajikan Baba Alhaji.
2026-07-20 21:17:25
2
greathighboy
Great highboii🥷 :
Allah yajiqan baba tshoho na assada🙏
2026-07-21 12:11:27
2
yushau645
yushau645 :
Allah kajikasa daraham
2026-07-20 16:50:25
3
yarmamataerth
جميلة امينو وورنو 🦅  :
Allah ya jikan baba Alh bello tsoho Dan amale Allah ya kyautata makwancinai alfarma annabi Muhammad s a w
2026-07-21 09:01:47
1
user1926960368199
mmn khady :
allah ta ala ya jikan sa da rahama albarkar sayyidina rasulullahi sallallahu alaihi wasallam 🙏
2026-07-20 20:40:59
2
To see more videos from user @daddygidantsohoamali, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About