😂😂😂 to ai ni Wlh indai Dan jima'i ne bazanyi aure ba kawai kawai dai zanyi ne saboda ibada ne
2026-07-20 12:39:28
56
z🎀 :
Mudaii muntaba kuma zamu kuma in sha Allah sabida dadin ta muka sani ba wahalar taba 🥰
2026-07-20 19:54:49
29
Ummi❤️ Hassan :
Both of u are right 🥰🥰🥰Allah ya zaba mana abunda yafi alhairi 🙏
2026-07-20 20:06:26
25
Nerfeeu Edrees Abdou :
You have said it all bro
2026-07-20 13:42:47
4
ahmad :
Gaskiya ne wllh bro
2026-07-21 07:11:41
5
SAJEEDAH❤️❤️❤️ :
wallahi aure duniyanan Ida baki aureba Kabi mazaku🧐 wallahi wallahi wallahi Mata kuyi aure akw tsufa Ko mutuwa😭😭😭Mata Mata wallahi kuyi aure Allah Yasa mudace Duniya da lahira 🤲🤲🤲
2026-07-20 20:43:07
20
wakasso.kamchi :
Tanada Gaskiya fa
2026-07-20 13:30:22
18
prince abduo :
Wllh only legend can relate
2026-07-20 12:39:05
4
Nanakhadija muhammad :
Allah kabamu miji nagari ameen summer ameen
2026-07-20 21:20:22
7
@realmahmoudsanifsk@ :
Na Rantse Da Allah Ni Indai Wai Don Jima'i Ne Kadai Ake Aure Wllh Bazanyi Ba