wallahi cee wee na da tsoran Allah kuma tabbas Allah zai karbi uzurin sa.cewa fa yake nan ya sani shi bai San cen ba sannan kuma yana tsoran mutuwa saboda shi baisan me zaa tambaye shi ba.
2026-09-11 15:48:55
0
HABIB💎 :
Kaji tauhidi alaji
2026-07-23 22:25:25
9
M N A I R A :
Ban iya jin Hausa amma ko menene abun da ya fada akan TINUBU wllhi gasky nee 😭😭😭😭
2026-07-24 11:40:27
1
masauda sani bakori :
Allah sarki
2026-08-07 12:39:00
0
ABBA ABDUL :
Don Allah ranar da wannan ya mutu ayi tagging dina🙏
2026-07-29 22:55:16
1
user12786800tyunbk :
Hhhhhh Chiwee wallahi nayi following naka 😂
2026-07-23 05:40:44
2
Muhammed sernee :
hhhhh iKon Allah 😂😂😂😂😂😂
2026-07-23 12:27:35
0
a.b.a.kitchen&decoration🍽️☎️ :
Kununa masa hanya mana Dan Allah ta barzahu
2026-08-06 23:30:14
0
majidadin sarkin samarin iraq :
wlh duk ran chiwee yarasu kuyi tagin dina mgn shinkafar uku nan nayi alkawari
2026-08-06 21:28:28
2
khadija usman :
wannan yafini kin mutuwa
2026-08-05 16:15:37
1
Abuzaid Hikima :
Insha Allah bazai mutu ba…. Nan kusa
2026-07-24 19:38:23
2
ajebos001 :
a haka mafa ba kudi gareshi ba yake son duniya haka ina ace yayi kudi 😂😂
2026-07-23 21:57:02
0
AA.DANHASSAN :
wanna gaskiyane cheweeeee koyanzu gaka ga ubangiji kam!
2026-08-23 09:39:59
1
Nasiru Anchau :
wai yanxu ya daina ball din ne
2026-07-23 12:30:20
0
Alh Musa Pogba Yola 💵💶 :
mota 7 kaduna to zaria 🤣😂🤣😂
2026-08-07 08:16:58
0
Ibrahim rarara :
aini aini chiwwy mutuwa dolece
2026-08-02 00:33:27
0
@hmed salim06 :
KO 2000 KAYI SAI KAMUTU ☺️IRIN KU SUNFI SAURI MUTUWA
2026-08-03 11:34:29
0
@EL~ MUBARAK😎 :
@@EL~ MUBARAK😎:oga
chiwee muna so mu kara masa sunan lakabi. wato sunansa yakoma chiwee kirjin kabari
2026-08-28 14:19:58
0
AsasTex Luxury Hijabs :
Zahiriyya kenan. 😂
2026-08-05 23:23:56
0
ibrahimabdulla9873 :
kuna so ku baka so tafiyar dolr
2026-08-05 16:08:00
0
S. MALABU🇳🇬🇳🇬 :
acema Chiwee za'akaishi dakin Allah yagaisheshi sannan yakai ziyara kabarin manzon Allah
2026-08-02 19:16:21
0
ibrahimabdulla9873 :
wllh sai ka mutu chowee
2026-08-05 16:07:34
0
Curtains & more :
ni nazata ma gawace 😂
2026-08-05 13:09:23
0
Momy💕pride🥰❤️ :
Yace ba aminba 😂🤣😂
2026-07-20 18:13:34
0
To see more videos from user @dodanyan.....080, please go to the Tikwm
homepage.