Language
English
عربي
Tiếng Việt
русский
français
español
日本語
한글
Deutsch
हिन्दी
简体中文
繁體中文
API
Home
How To Use
Language
English
عربي
Tiếng Việt
русский
français
español
日本語
한글
Deutsch
हिन्दी
简体中文
繁體中文
Home
Detail
@yaronmummy_4g: Mata wallahi ku ji Tsoron Allah ku tausayawa maza 😂🤣 #nijeriennetiktok🇳🇪🇳🇪🇳🇪 #hausacomedy #hausacomedy😂😂😂😂🇳🇪🇳🇪 #hausatiktok #hausaviral
YARONMUMMY
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 20 July 2026 15:14:26 GMT
472327
36857
1999
7033
Music
Download
No Watermark .mp4 (
12.08MB
)
No Watermark(HD) .mp4 (
10.55MB
)
Watermark .mp4 (
33.36MB
)
Music .mp3
Comments
Kabo Ys :
Kai suma fa suna shan wahalar irin tasu, ɗaukar ciki rainon ciki, labour, delivery, rainon yara, girki, kula da gida🥺
2026-07-21 07:05:20
405
musa Ibrahim inyass :
GUMIN JIKINSA TAFI TURARE KAMSHI SHUGABAN HALITTUN FARKO DA NA KARSHE DAN GATA MUHAMMADU RASULULLAHI صلى الله عليه وسلم ،،،❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️💕💕💕💕💕
2026-07-21 07:10:10
657
AMB_IDRIS EL-MAHMOUD 🤴🏻🦅 :
Kaiii nifa na godewa Allah da yasa akayi ni a matsayin Namiji kodan Haihuwa
2026-07-20 22:41:16
152
hadiza ismail babacha 301 :
Kuma gaskiya ne Wlh Nidai har Allah Mara kwairi namiji Ai yafi dadin a komai Wlh Alhamdulillah ko kishiya baza a miki ba 😂😂😂
2026-07-21 06:46:32
123
Khadeejah :
Allah ya bani miji nagari
2026-07-22 08:47:13
34
fareedatmhalliru :
wlh hkne kuna kokari Allah de yasakamuku DA alkhairi 🥰🥰🥰🥰
2026-07-21 05:16:09
164
Ashner :
Dan Haka Aka ce kun fimu yawa A Aljanna 🥰
2026-07-20 21:36:27
252
Zainababangors Auta :
😂😂😂😂😂 hummm mata mufiku shan wahala ingayamaka gaskiya wlh mune yara Kula da uban yara Kula da gida Kula da kanta aduba lmr fa
2026-07-21 09:04:51
32
Hauwa Yusuf :
Toh ka zauna kaikadai mana ay ba dole.
2026-07-21 06:36:30
19
sameerah Muhammad :
🤣🤣🤣 well said gaskia body no be wood
2026-07-21 16:14:23
6
Mr White :
I'm now a full member of this majalisa😁
2026-07-21 07:32:43
5
agadez :
wlh koni bani son namiji Wanda beda kwari 🤣🤣
2026-07-21 05:50:25
6
LAST BORN🇳🇬🇳🇪📌 :
😁😅😂🤣Ga abin dorawa a status ba dama😁😂🙈🙈😛🤣
2026-07-21 06:39:32
6
Bashir Dan Liman :
Duk abunda Allah Ya zaba mun tunda ga farko na har zuwa karshe na nagode. inna yiwa matana hidima cikin nishadi har inna ganin inna cin albarkacin su.
2026-07-21 03:25:15
32
Real ruky Zaria ❤️🥀🤪 :
Haka mijina yake ce min 😂😂😂
2026-07-21 12:47:34
9
Banish haula :
Hhhhh gsky an nishadantar dani 😂😂😂
2026-07-21 09:00:36
6
moduabdul :
GUMIN JIKINSA TAFI TURARE KAMSHI SHUGABAN HALITTUN FARKO DA NA KARSHE DAN GATA MUHAMMADU RASULULLAHI صلى الله عليه وسلم ،،،❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️💕💕💕💕💕
2026-07-23 01:25:46
17
SUNNAH SAK💞💞💞 :
wllh ina tausayin maza Allah sarki 😭😭😭
2026-07-21 22:29:19
5
👑 VON 👹 :
Allah yasa duk wani namiji musulmi yashiga Aljannah 🙏
2026-07-22 16:20:51
5
Fatima Mustapha :
mudai mata mungode Allah nifa innaga maza na aiki arana ko ruwa ko azumi dole se sunfita wlh senaqara godewa Allah da yayini mace🤣
2026-07-21 21:08:23
6
Aisha Yahaya Adam :
🤣🤣🤣🤣🤣 sorry haka Allah ya tsara shiyasa muke muku biyayya
2026-07-21 17:49:46
5
Ayshatou🥰 :
Wannan de Inajin dama baya yin abun arziki 😂
2026-07-21 17:27:09
11
aisha_haneefa :
Kafa samu a gaba😏😂
2026-07-20 23:01:51
47
dan Amana :
wai mata sundaina tiktok ne sam sun boya a comment section 😂😂🤣
2026-07-20 21:15:31
21
To see more videos from user @yaronmummy_4g, please go to the Tikwm homepage.
Other Videos
#conexion #conexionespiritual #enamorados #amor
Outfits really, But suitcase NOT?#TikTokshopbacktoschool#packwithme#vacuumstoragebags #dealsforyoudays#summerwins
2nd account follow@چھوٹاخان۴۴ 🚩 #viralvideo#ownvoice#foryoupage
🔥Rate 1-10 for the new 2025 Mercedes-AMG C43 Wagon #mercedes #mercedesamgc43 #c43amg #amgc43wagon #c43 #amg #mbusa #fyp
About
Robot
API
Legal
Privacy Policy