@hafsatluxe: New in, premium quality, timeless elegance. Shop your favorite brand before it sells out !🔥🔥🔥 ( Farasha) Size: 60 58 Color: as seen
hafsatluxe
Region: NG
Monday 20 July 2026 18:52:38 GMT
Music
Download
Comments
A-Bashir :
Sunnu mm
2026-09-07 19:04:02
0
halifan umma :
how much
2026-09-08 07:00:25
0
🌹FATIMA ZARAH🌹 :
Omo ya rabbi 🤲🥰
Kabamu dama musa Abayar nan cikin jannatul Firdausi 🤗🥰
Anan duniyar daii munbarwa masu ita 🥰🤗🤲
2026-09-01 18:01:26
2
julieadebayo :
Price pls
2026-07-20 19:00:10
1
nanansy :
🥰🥰🥰 Maman Allah ya kawo kasuwa me Albarka Maman
2026-07-20 19:01:59
3
house_of_jiddarh :
Ina saida pashmina veils
2026-07-21 15:27:34
2
Salma Hashim Hassan🥰🥰🥰🥰 :
Masha allah 🥰🥰🥰
2026-07-28 09:57:45
1
🌹Rabia Abdullahi🌹 :
Magana ta allah rigar tamin kyau sosai to aman nasan wlh bani da kudin siyanta
2026-09-01 23:42:42
1
Zhara🫧class🌬️🐍 :
Farar aniya laya 📌
2026-07-21 09:13:44
1
slayy~queen09v :
stunned 🔥🔥🔥
2026-07-20 19:05:49
1
Hafsat Idris :
masha Allah Allah ya bamu kudi mu siya muma
2026-07-28 21:04:02
1
Agent amir :
masha Allah Allah yakara costumer masu albarka
2026-07-22 01:43:56
1
CEO INFINITY MEDICINE STORE🏬 :
Ga size Dina Amma wata miyar sai a makota😍 namesake allah ya Karo kasuwa mai albarka mukuma Allah hore mana kudin siya
2026-08-30 20:41:03
1
Oum Noor Hausa novel :
wow🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰kai Allah kashiga tsakaninmu Da wannan bakin mutumin talauci
2026-07-28 14:39:50
1
🌹AID PLASTICS 🌹💞🌹 :
kasuwa Mai albarka mommy
2026-07-21 03:07:23
1
M Tahir :
Ya Allah
Ya hayyu
Ya Qayyun
bless me
with Halal
so that i can
buy this abaya 😅😅😅
2026-07-28 13:18:37
2
MARYAM IBRAHIM :
Masha Allah
2026-07-28 15:39:27
1
da'a girl🥰🥰 :
Masha allah ubangiji yakawo kasuwa me albarka
2026-07-28 12:35:31
1
Hapsat :
hafsatluxe
2026-07-21 13:35:59
1
MOMYN HYDAR THRIFT STORE :
Kara Muja baya wurin nan Wlh namasu akwai ne
2026-09-06 22:14:13
0
A D M Collection :
Mama ta kaina Allah yakara rufa asirin dunia da lahira Allah yakara kasuwa mai albarka mai yawa
2026-09-08 12:17:01
0
didi32265151 :
Masha Allah taki ba irin tasu ba ce wallahi🥰
2026-09-07 22:14:15
0
khadija :
ma sha allaj
2026-09-07 21:20:29
0
mafyk_bedding_ :
gaskiya wannan yatashi kaina
2026-09-07 19:24:06
0
Maman hanunaty :
Masha Allah uwan marayu
2026-07-20 18:56:10
1
To see more videos from user @hafsatluxe, please go to the Tikwm
homepage.