@walabbaahmad:

WAL ARAB
WAL ARAB
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 20 July 2026 19:06:00 GMT
655301
36511
1103
3139

Music

Download

Comments

naziruibrahim628
Dan gidan kawu 1100 :
toni yanzu yazanyi da yangidanmu bayan nafadamusu gajimarine yafado
2026-07-21 06:53:37
923
idrith35
Eedrith :
Maganar hankali kenan 👌
2026-07-21 00:55:11
432
maimubdullahi
maimunatu :
tab allah yasa kar yan gidan mu sugani dan inkaji yanda nakebada lbr kamar gabana yafadoma😅😆
2026-07-21 07:37:41
260
yaron.oc.abdulras
Yaron Oc Abdulrashid :
yes my brother
2026-07-25 08:24:31
0
muhammad.gali.tof
Muhammad Gali Tofai :
thanks for the clarification Dan Uwa
2026-07-23 18:24:09
0
cadetabubakar1
cadetabubakar1 :
Good 👍 oga sir
2026-07-23 16:16:26
0
faruq.boyka
faruq Boyka :
that's the really
2026-07-23 22:20:47
0
afshanfashiondesigner
Afshan fashion designer :
wlh, Tun farko ina gani nace haka
2026-07-21 05:33:27
69
ummuaimanfood
UMMU AIMAN FOOD :
Har kishiyata Saida natasota tana bacci nace tazo taga ikon Allah nakara dacewa duniya tazo karshe yakamata kowa ya saduda ya Kara komawa ga Allah
2026-07-21 08:36:21
58
maryam1122w
MARAINIYYA :
😭😳Dan Allah bro tunda Allah yasa mungani mun gode ka goge kuma insha Allah bazamu Kara Bada labariba. yazanyi da Yan layinmu dasuke zuwa gani awayata Ina Bada labari Kamar agabana yafado
2026-07-21 12:37:18
32
zarchandize
Batoola :
Ni matsalata yadda naje makota na dinga yadawa Allah yasa karsu gani,yadda kasan a gabana akayi😂😂😂
2026-07-21 12:35:50
38
tasty_bites_by_khauthar
Tasty_bites_by_khauthar👩🏻‍🍳 :
Har kudi nake karba kafin nanuna mah mutane 😩😩😩katemaka kagoge wannan videon
2026-07-21 22:52:55
46
misstinash771
FADIMATOU ❤️🤍 :
Yayi zanyi da mutane da nagaya musu gajamari 😂🤣
2026-07-21 07:24:25
14
bakeer798
Bakeer :
Allah yasa wadan da nagayawa kada suga video ga
2026-07-21 09:23:24
19
princessnn81
☘️🫧Nanafirdausy☘️🫧 :
Lallai wlh maman mu zata kashe ni 🙆🏻‍♀️😭dan tana jira na nuna mata gajimaren nice harda rantse wai Wlh mama zanzo na nuna miki nashiga uku🙆🏻‍♀️🙆🏻‍♀️🙆🏻‍♀️nida man ka barmu a shine ya fado 🥹🙆🏻‍♀️
2026-07-22 23:38:19
5
zainab.sahal
Sahal’s collection 🛍️🛒 :
To ni har na fadi ma mama nah yanzun bari inje ince karya nike 😂😂
2026-07-21 09:37:16
9
saniumar0000
TORONTO :
wanda yayi kewar dr idiris yayi min like
2026-07-21 21:46:32
25
amina68770
AMINA MUHAMMED BELLO :
Dan Allah bro tunda Allah yasa mungani mun gode ka goge kuma insha Allah bazamu Kara Bada labariba. yazanyi da Yan layinmu dasuke zuwa gani awayata Ina Bada labari Kamar agabana yafado
2026-07-21 09:00:09
40
eeshat_abdallah
ayeesha🌸 :
na gama rantsuwa acikin gidan mu Kuma duk sun yarda🥺
2026-07-21 09:38:49
12
hamisu.abdullahi625
DAN ALHAJI :
wannan itace gaskiyar mgn
2026-07-21 05:19:01
24
autarummahcollection
Autar ummah collection :
bansan dawani yare zanyiwa ummanmu bayani tagane ba daga ni bane😭😭😭
2026-07-21 09:08:09
9
amina.aliyu353
Amina Aliyu :
yanzu naji maganar Dana yadda da ita
2026-07-21 06:26:39
9
saninfayiss0
🦋BOY🦋 :
Nashiga uku yanzu yazanyi da mutanen gidan mu tun jiya nake bada labari kamar ina wajen akayi oh ni jikan abula 😂😂
2026-07-21 08:08:47
16
To see more videos from user @walabbaahmad, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About