@s__safke:

S__safke🍿
S__safke🍿
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 20 July 2026 19:09:04 GMT
207233
16212
94
309

Music

Download

Comments

_ibson01
IBRAHEEM ADERM BELLO ✨ :
Inna lillahi wa inna ilaihi raji'un Duniya ta lalace, ba'a musu bulala ba'a hukuntasu kuma sunanan acikin KANO, sunanan acikin KANO. Narasa KANO wai wani irin... Ita wai shi ni KANO wani irin garine nikam wai shi? Komi KANO, Wanda ko Legos ba'a haka ko a Abuja ba'a haka ko a kaduna ba'a haka, inna lillahi wa inna ilaihi raji'un 😭😭 wannan Itace Tumbin giwan? Itace tumbin giwan?😢
2026-07-22 09:25:43
28
k...boy17
k.adam17 :
tama da kyau zai iya kaika ko kai baya ko gaba
2026-07-21 15:19:50
9
president_emeritus
Allama :
Dubu biyu ai liter daya da digo hudu ne Dr.
2026-07-23 17:17:10
1
bazeyboy3
Bazey Boy :
@أبو بكر صادق 🇸🇦🌹🇳🇬:Inna lillahi wa inna ilaihi raji'un Duniya ta lalace, ba'a musu bulala ba'a hukuntasu kuma sunanan acikin KANO, sunanan aciki
2026-07-23 14:47:16
0
faisalbarley
Faisal musa🤍❤️ :
Allah jikan malam 🙏🙏🤍
2026-07-22 16:26:01
3
makwarari
makwarari :
Allah yajiqan Dr ameen
2026-07-23 14:17:57
0
sirmj001
KADUNA _CRAFT_HUB NIG LTD 👡👜 :
komi kano🤣
2026-07-22 15:33:17
0
shamsulawal130
Shamsulawal :
2026-07-23 17:43:25
1
navy7630445449462
Najib sulaiman panel :
hhhh kayi sa'a
2026-07-22 08:28:39
1
djabirissa4
Djabir issa :
😂😂
2026-07-21 18:55:06
1
abdul.dan.hajiya06
Abdull dan hajiya :
Allah yasa ba hanyar zamfara bacee
2026-07-22 21:42:08
0
ahmadeadedyakub
ahmadeaded yakub :
wannan zaikaika kayi tafiyar 40 klm
2026-07-22 18:37:51
0
user7525521636294
Abdullahi Kabir Adam :
hhhh wllh harna ganka acikin lukutar masifa ashe akwai safaya 🤣🤣
2026-07-22 16:56:44
0
jabiraminu65
Jabir Aminu :
Kayi davara
2026-07-22 12:09:43
1
shafiu.hassan59
Shafiu Hassan :
anyiwa da cuwacuwa
2026-07-22 08:55:56
0
bangisephoneclinic
BANGISE phone clinic gombe :
sha jini ud😁
2026-07-22 07:59:11
0
aminu_bugaje2
A.I BUGAJE🌹🗣️ :
da har kabani tausayi
2026-07-22 12:39:17
0
sarkindinki001
SARKIN DINKI 001👑 :
Ka gaida bello turji😂
2026-07-21 21:35:59
0
abubakarsani41782
danmama :
karkaso kaji yadda naji dadi da naga fetir din nan a hannunka
2026-07-22 09:57:02
1
hassanmshareefo
hassanmshareef6 :
Amma f kaye dabara😂
2026-07-21 20:05:47
0
ibrahimchakw
ibrahimchakw :
Kaki rah Bello turje
2026-07-22 08:59:02
0
haliru.kasimu
HALIRU KASIMU :
kakuru
2026-07-21 16:12:59
1
ib.scientist.dan.h
IB scientist dan hajiya :
tab da kashinka ya bushe wollah😅
2026-07-23 16:04:18
0
abdul.soji
ABDUL SOJI 🇳🇬 :
MUNA SEDA WAYOYI SABBI
2026-07-23 15:25:56
0
dg__002
dg_002 :
💯💯💯
2026-07-21 02:33:26
1
To see more videos from user @s__safke, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About