@abdool__gaya: DAGA BAKINKA SHOW TARE DA AISHA BELLO JARUMA A KANYWOOD

A B D O O L_G A Y A 
A B D O O L_G A Y A 
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 20 July 2026 19:11:24 GMT
91078
7321
175
151

Music

Download

Comments

mommy.hanan4
mommy hanan :
hummmmmmm
2026-07-21 13:54:44
1
dayyabadam6
Dayyab :
Ashe da gaskene duk wanda kagani a Film tafi karfin iyayanta
2026-07-21 09:34:50
87
maryamabubakar400
Maryam buda :
dubi ta sai kace wacce tayi abin kirki🥺
2026-07-21 14:03:29
19
alpkee02
Alpkee :
Mamanki bata so Kuma kika dage sai da kikayi Sabida Neman albarka 💯🥰
2026-07-21 06:34:21
51
sambomoh2
user RAHAMAPROVISION :
Izala ikon alllah
2026-07-21 08:02:26
66
abbatygyd
ABBATY.GYD :
yanzu mene ne fa idar wannan labarin tonan asi dai kawaii
2026-07-21 10:27:37
11
dalibi72
Umar Dalibi :
gaskiya suna sonki wllh
2026-07-20 19:17:22
48
mukhtar3320
Mukhtar :
Izala iKon Allah
2026-07-21 15:35:57
10
hussainshehumusa
HUSSAIN MANAGER STONES :
kaji fa☺️wai sai naje nakama gida na zauna
2026-07-21 10:47:15
6
galadimapalace1
AYSHA GALADIMA 🦋 :
Ansaki Layi nan kam 😂😂
2026-07-21 09:31:06
6
nazifiharunaahmad
nazifiharunaahmad :
Kaji sufa sune zasu gayamana wa zamu zamaba
2026-07-21 08:33:43
4
teemerh7
Bafats__bakery || :
Wai sai naje nakama gida na zauna😂😂
2026-07-21 12:16:08
5
rasheedahassan556
R_SHOW ARTISTRY WORLD :
iyayen kirki knn
2026-07-21 02:21:26
10
maimunaabubakarharoun
Mymoon talks✨ :
dan Allah wane ma film tafito ni namantama tana film
2026-07-21 15:32:34
0
hauwau.muhammad33
Hauwa'u Muhammad :
kin dawo film kenen
2026-07-20 20:34:21
4
realrukyzaria
Real ruky Zaria ❤️🥀🤪 :
Yanzu dan Allah menene na wannan labari 😁😁😁
2026-07-21 11:55:51
2
user23227196685081
user2322719668508 :
kina cikin musifa mai girma allah ya fidda ke
2026-07-21 08:35:26
2
ahmerd_suleman
Ahmerd Suleman :
ashe dai dama bakin iayaye garesu yan film
2026-07-21 09:58:00
1
boddi8
boddi8 :
Allah sarki ummin mu 🥹
2026-07-21 07:52:57
1
yunusamuhammad384
Yunusa Muhammad :
dan Allah ku bani dama nayi mata kuka😂😂
2026-07-21 08:30:06
1
ameeraskitchenandmore
Ameera’skitchen and more👩‍🍳 :
Ansaki layi 😂😂
2026-07-21 18:45:01
0
ummu.maryam33
ummu maryam :
ikon Allah
2026-07-21 19:23:08
0
hafsatsalihu483
Hafsat salihu ibrahim :
tab toh Allah ya kyauta
2026-07-21 19:52:03
0
muhairiq8
Muhairiq :
Ai Hausa film Masifah ne Alaji 🥺🥺
2026-07-21 19:42:45
1
teemaloo0
🎀Teeemaloo🎀 :
@🎀Teeemaloo🎀: Shiga TikTok se da Bluetooth 😂😂
2026-07-21 08:55:23
0
To see more videos from user @abdool__gaya, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About