@rabealiyu07: Babbar Magana Yadda ake Neman Aure cikin hikima 🤏😅 #islamic_video #halal #nasiha #arewatiktok #fyp

✨BIN_ALI_MBR🎙️
✨BIN_ALI_MBR🎙️
Open In TikTok:
Region: DZ
Monday 20 July 2026 20:51:10 GMT
249492
40967
347
3035

Music

Download

Comments

abbas.isa07
abbas isa 43 :
Allah ya sa ingan wannan malamina ido da ido
2026-07-21 05:44:47
104
pharmhassana
Pharm Hassana :
na dauka addinin ne first
2026-07-21 12:23:23
45
real.naseer44
usman.nasir0 :
Allah yasa mudace
2026-07-22 10:59:38
1
merish350
Merish💕 :
Mu munanan ya za’ayi da mu ya malam 😳😭
2026-07-23 13:07:14
2
danmasani2024
Dan masani :
malan se mgnr kyau yake su kuma munanan ya zaayi da su
2026-07-21 10:26:16
18
waleedmuhammad46
Wãlëëd Mûhãmmãd Frøm Øréñ gørõ :
Allahu akbar Allah yasamudace 🥰🥰🥰
2026-07-21 19:00:14
0
bothside01
Bothside :
nasamu tana da hali mai kyau amma addini sai an koyar da ita please minene abinyi? help me in advance
2026-07-23 14:00:12
1
user35903614054592
user35903614054592 :
To mu munana ya zaai damu mlm
2026-07-21 16:51:37
17
achirou.ali.abdou
Achirou Ali Abdoul Salam :
ya Allah duk Wanda ya karanta wannan comment din kabachi arziki da babu talauci na har abada 🙏
2026-07-21 17:33:22
26
fadyg20
Miss Fady :
Sai a dorata kan hanyar neman addinin ae
2026-07-21 13:27:25
9
pixeldesign01
abdulmajid Muhammad :
🤣Allah yasaka da alheri, wato kyau ne farko
2026-07-23 12:42:02
5
alameenkadam99
Al'Ameen k Adam :
wlh tallahi ina matuqar son kyaky kyawar mace inason mekyau sosaifa wlh😆☺️
2026-07-22 14:24:21
3
zainabsunusishehu
yar abbanta🥰🥰 :
yawwa ma shaa Allah malam yagama mgna yace aduba addini bawai kuyita bibiyar yar jama a ba☺️🤣
2026-07-21 16:52:22
6
midsalmerh1
𝕄𝕚𝕕 𝓈𝒶𝓁𝓂ℯ𝓇𝒽⇰ :
Allah ya zaba mana mazaje na gari🥰
2026-07-21 22:48:06
10
yagalalalen9
📸Souleymane.YARO DAN..TAHOUA :
2026-07-23 12:23:23
1
abubakaribrahim9940
💫ابوبکر صدیق 🇸🇦💫🇳🇬 :
Allah yasa ✨mudace Masha Allah ✨
2026-07-23 11:49:43
1
ms.vtaiya
MS vtaiya :
Next
2026-07-23 08:28:35
1
bashiraminudbt6
Bashir Aminu Dbt :
Allah Ka bamu mataye nagari
2026-07-21 14:08:47
6
pharmhassana
Pharm Hassana :
mukuma Sai mu fara neman kudi first the addini second
2026-07-21 12:24:40
2
man__bobo__1
Man BOBO :
sai mallam 😁☪️
2026-07-22 07:24:26
2
usmanahmad8521
usman,ahmad,8521 :
sallallahu alaihi wasallam 🙏❤️🙏
2026-07-21 16:35:42
3
baba_yusuf9
Baba_Yusuf :
toh malam su munanan ya za'ayi dasu?
2026-07-22 21:34:32
1
a.rabiu39
A. Rabiu :
ina neman mata wacce zata jure yunwa da duka
2026-07-22 20:24:40
1
umar.yakubu.abdul4
Umar Yakubu abdulhamid :
😅muna godiya malam
2026-07-23 10:49:00
1
To see more videos from user @rabealiyu07, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About