Hmmm Allah ya kyauta idan kana business zaka hadu da mutane Kala Kala musamman mu teloli sedai Allah ya Kara mana hakuri yakuma bamu kasuwa mai albarka🙏
2026-07-21 04:27:32
6
R&S_stiches express :
Gaskiya mutane basa kyautawa wallahi 🥹 babu komai akwai Allah
2026-07-21 07:03:57
2
SA'AStitches_🪡and More :
amen
2026-07-21 06:25:26
1
Zainab tailored elegance :
Haba ai dole zakiji zafi,Allah dae y kara mana hkr da juriya,y kara sanya mana albarka a kasuwancin mu.Ameen
2026-07-21 16:35:31
1
Asmahan kiddie’s wears👶🏻⫷⭕❥⫸ :
nawa dinkin light purple dinnan ma 1 year baby ni Zan bada pieces
2026-07-21 06:41:36
0
Maryam ishaka :
wlh nima haka wata mata ta fadamin maganganu masu zafi Kuma take ta yawo Dani agurin mutane tanamin karya amma na barta da Allah
2026-07-22 12:48:11
0
Fadilashuaibu💕 :
haka nake fama
2026-07-21 13:48:31
0
Hy bawa :
Location?
2026-07-21 06:17:04
0
user57466390538735 :
amen
2026-07-24 15:53:54
0
Khadeejayaks :
net yadi nawa kikayi using na purple din nan
2026-07-21 05:35:10
2
Modest Fashion By Aish :
They’re so beautiful 🤩
2026-07-21 06:03:51
0
Aeysha’s delight katsina :
Subhanallah Gaskiya bata kyauta ba
2026-07-21 08:57:50
0
Hafsat | Neemsa Couture ✅ :
Ki bari ku hadu kawai, zamu ga wanda zaiyi bayanin
2026-07-21 06:12:28
0
maijiddahkids :
Lovely
2026-07-21 06:22:34
0
user2411975775106 :
ita daya kamata tamiki godiya ma
2026-07-22 22:35:20
0
Sadees Glamour :
Gaskiya bata kyau yana
2026-07-21 06:37:33
0
ummu abiy :
Iko se lillahi
2026-07-21 17:22:36
0
fatima :
Masha allah
2026-07-21 07:21:47
0
Zainab Sani Nafiu Beli :
Hmmm🥺
2026-07-21 14:26:29
0
Ummisalma :
Gaskiya she no try , may God bless us through
2026-07-22 04:01:58
1
M.dee :
Subhanallh.....Allah ya kyauta
2026-08-08 08:32:18
0
Laylahwise_kiddies :
kai jama'a 😕wasu dai basa kyauta wa
2026-07-21 10:07:04
0
Thirty1.ng || kids tailor :
a yard dayan ne za'a bata pieces?
Gaskiya wasu sai a hankali
2026-07-21 00:04:49
2
Mum Ayrah stitches :
Mutanenmu sai hkr
2026-07-23 11:04:55
0
To see more videos from user @hanhil02, please go to the Tikwm
homepage.