@journalists60: Nasarar da Sifaniya ta samu a kan Argentina da ci 1-0 a wasan ƙarshe na Gasar Kofin Duniya ta fito da yadda siyasa da rikicin yankin Gabas ta Tsakiya suka jawo wa ƙasar Argentina bakin jini a kokarin ƙasar na sake cin babban kofin a karo na huɗu a tarihi. Tun gabanin wasan wanda aka buga a ƙarshen mako, kan wasu daga cikin masu sha’awar ƙwallon ƙafa a duniya ya rabu biyu yayin da wasu suke goyon bayan Argentina, wasu suna goyon bayan kasar Sifaniya ne. A cikin wannan bidiyon mun yi duba kan yadda batun Falasɗinu da Isra'ila ya yi tasiri wajen sa ƙasashen Musulmai suka goyi bayan Sifaniya a wasan na ƙarshe.

yahaya Ya'u musa Maikashi
yahaya Ya'u musa Maikashi
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 21 July 2026 00:18:25 GMT
59035
5812
91
408

Music

Download

Comments

maryamsaeedishaq
Maarseee :
I’m with Spain 🇪🇸 🥰up up up Lamine Yamal 🥰
2026-07-21 19:29:29
3
nuraibrahimnib
Nura Ibrahim :
haba wa shiyasa naji na tsani Argentina
2026-07-21 20:36:09
3
fredrickoduro633
Fredrick Oduro77 :
spain
2026-07-21 16:23:00
3
gazalisumaila001
Sumaila gida :
Shiyasa na tsani messi
2026-07-21 17:56:35
3
danafricatv4659
DAN AFRICA TV INDIAN HAUSA :
Good
2026-07-21 20:53:42
1
sgarba2020
MahmoudSgarba2020 :
masha Allah
2026-07-21 19:01:25
2
chaaiboualio1
chaaiboualio117 :
Macha Allah
2026-07-21 13:27:43
4
mastertoudou
Master Toudou :
2026-07-21 13:25:51
2
rabilou.mamannour
Rabilou Mamannoura :
Macha allha
2026-07-21 12:49:00
2
tahirauwalmuham
tahirauwal@120 :
Alhamdulillah
2026-07-21 19:07:24
2
ibrahimsalisu958
ibrahimsalisu958 :
Masha Allah
2026-07-21 12:03:40
3
user7595229450885
S ẞÕÕS :
next
2026-07-21 22:36:40
0
yahayamaryakasai
Prince Yahaya musa Yakasai ✅ :
Yamal iş best
2026-07-21 22:24:21
0
aliyu.shuaibu5741
Aliyu Shuaibu :
madallah
2026-07-21 14:11:34
1
tasiuadamu366
tasiuadamu366 :
Mashaallah
2026-07-21 09:06:58
0
tabuu.s
Sabiu Isyaku Usman Tabuu :
wlh konii Sabida Palastine naso Spain
2026-07-21 13:17:54
2
user8518461823161
user8518461823161 :
🥰🥰🥰
2026-07-21 20:23:09
1
yusufadamu533
Yusuf🇳🇬 :
😁😁😁
2026-07-21 16:30:57
1
abdurahaman.cani3
ABDURAHAMAN CANI :
❤️❤️❤️
2026-07-21 19:52:22
1
sagiru.mamman5
Sagiru Mamman :
😁😁😁
2026-07-21 19:41:29
1
abbazizi
abbazizi :
😁😁😁
2026-07-21 12:21:31
2
usumail26
usumail :
👍👍👍
2026-07-21 15:49:09
1
To see more videos from user @journalists60, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About