@aboubakarmrk:

Aboubakar🇳🇪🇳🇪🇱🇾mrk
Aboubakar🇳🇪🇳🇪🇱🇾mrk
Open In TikTok:
Region: LY
Tuesday 21 July 2026 07:22:08 GMT
133563
14959
293
291

Music

Download

Comments

shafiu574
shafiu 🌹🌹🌹 bakaji 🏋️🏋️🏋️ :
𝒅𝒂 𝒊𝒏𝒂 𝒓𝒂𝒚𝒆 𝒅𝒂 𝒏𝒂𝒚𝒊 𝒄𝒐𝒎𝒎𝒆𝒏𝒕
2026-07-22 16:12:03
0
user5733522594116
hamibu :
bsbawbwb😃
2026-07-22 22:28:45
0
muhd_ari_
Muhammad Ari :
innalillahi 🥹🥹🥹🥹🥹🥹🥹
2026-07-22 22:44:38
0
oustaz187
Oustaz :
Ya sunan wakar nan dan Allah 🥰🥰
2026-07-23 17:23:31
0
user98881990452937
Yar Mallam🥰 :
allah sarki wallh Waqar nan tun Ina yarinya Ina sonta sosae
2026-07-22 19:13:13
3
daluta.ahmad7
daluta ahmad :
sunan mawaki tasiu unguwa uku sunan wakar abin so
2026-07-23 16:29:19
1
lawanrespect2
M.L Respect Neh :
Wannan Wakar Bazata Dena Tranding Ba
2026-07-21 17:57:12
5
shuwa130
SHUWA 📿🇹🇩 :
Pls yasunan wakar nan
2026-07-22 16:50:22
1
mamman.zannah7
Mamman Zannah :
da Allah Maine sunan video
2026-07-22 00:10:29
2
aglla7
L Aglla :
mai sunan film
2026-07-22 07:03:04
2
aboubacarharoun52
Aboubacar Haroun :
Allah sarki hannayi kukan zuci 🥹🥹🥹
2026-07-23 14:49:48
0
kamalaabubakar88
kamalaabubakar88 :
Queen of heart ❤️❤️🫶🩹💔 Baby, yau zuciyata tana ta kewarki fiye da yadda zan iya bayyana. Akwai abu daya kawai da nake matukar buri a wannan lokacin, wato jin muryarki. Duk lokacin da na ji kina magana, zuciyata tana samun farin ciki, murmushi kuma yana bayyana a fuskata ba tare da na lura ba. Idan kin samu lokaci, ki kira ni ko da na ɗan lokaci ne. Ina son in ji muryarki, domin ita ce ke sa zuciyata ta ji cewa komai yana tafiya daidai. Kina da wani matsayi na musamman a raina, kuma yau ina kewar jin muryarki sosai. ❤️🌹 good morning my
2026-07-23 13:56:48
2
lil.bache.yaro.dan
LIL BACHE yaro dans niger :
dan Allah Yan uwa wannan mawakin ya na rayé
2026-07-23 09:50:17
0
nuhusani72
Nuhusani72 :
Dan maye sunan wakanan
2026-07-23 11:33:30
0
musbahu.auwalu
KWANKWASON DAMBATTA :
wannan shine
2026-07-21 23:39:39
2
sedou12
Burkina Faso T H :
2026-07-22 06:56:33
0
mustapha.mohammed044
mustapha Mohammed :
tasiwu mawaki oga ne😳😁😅
2026-07-22 21:29:47
0
lamiru.ali1
Lamiru Ali :
wakar tayi Dadi sosai wlh🥰🥰🥰
2026-07-22 12:46:45
0
user8179673155527
abass DJ yaro tarjammatt gida :
bjhh☺️☺️☺️
2026-07-22 07:27:04
0
hussainidengi08072473698
MuhammedTfdhf :
2026-07-21 20:06:58
1
hamisudauda271
82573151 :
hassan
2026-07-23 18:02:59
0
user2507022987210
user2507022987210 :
oggana Mai fata
2026-07-21 19:32:25
2
To see more videos from user @aboubakarmrk, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About