@nasararadio98.5: "Bayan ce-ce-ku-cen da mutane suke yi kan waƙar da na saki, hakan ya ƙara taso ni daga barci, har ma na sake yin wata waƙa mai zafi." ~ Sani Musa Danja
Nasara Radio 98.5 FM
Region: NG
Tuesday 21 July 2026 07:46:45 GMT
Music
Download
Comments
Ibrahim khalil :
kuma na saki wata
wannan albishir ne ko barazana😅
2026-07-22 08:05:51
448
Maryam dangi :
mun shiga uku yace ya saki wata 🥺🤣
2026-07-22 07:19:04
477
Mr Sultan 🥷 :
Sani dangerous 😂💔
2026-07-21 20:21:14
298
Hassino Chinade :
Ga mulkin tinubu kuma ga wakokin danger rayuwa ta zama dangerous 😭😂💔🤌🏻
2026-07-21 19:07:32
380
Rukayyat dankunu 🤍🦋 :
banger to banger 😂🤣
2026-07-23 16:26:16
0
Jafar Musa :
danger or dangerous?🤣
2026-07-23 14:28:54
0
F🫶❤️🩹 :
Baba sani atemaka kar a saketa wlh barau jimjim ma yanxu hk tana kanmu 😩
2026-07-21 21:24:27
116
m Qaramiey⚡💥 :
sani dangerous 😅😂
2026-07-22 09:24:44
2
Fatima sani Bello 🌝❤️ :
Dan Allah ya rike abarsa 🥺😭
2026-07-21 19:10:52
66
Ummyy :
mun shiga uku🤣🤣🤣🤣
2026-07-21 17:12:14
59
Lawal Madaki :
sai yanzu nagane dalilin dayasa akece Maka"Danger"
2026-07-22 13:51:49
24
Sammhat❤️ :
A bani dama in goge TikTok dina kafin a sako wannan waka🥺😭💔
2026-07-21 19:39:16
41
GIWA BASMATI :
Kayafemin nice nai maka asiri😢🥹
2026-07-22 11:19:52
68
sharieey💜 :
wayyo Allah maybe ynx dirrrrr dirrrrr aka sake😂
2026-07-22 17:31:35
3
République du Poulet 🐓 :
Kar a barshi ya saketa
2026-07-21 19:24:27
23
Meenal beauty make up 💅 :
2026-07-21 19:44:18
6
yusuf ibrahim :
Dan Allah karka kara sakin wata
2026-07-21 23:03:57
8
MARYAMA MU'AZU MUHAMMAD :
waka yayi dadi sosai muna jiran sabuwa
2026-07-22 10:32:28
5
Amsad🎋 :
y Salam Dan Allah Kar a saketa Mun gode 😭🙈🙏🤣🤣🤣
2026-07-22 10:56:56
5
zeeibrahim567 :
to meye na sakin wata wakar😳
2026-07-22 09:49:14
17
Ĥàmèɗž🦈🦈 :
Kaman naji yace ya sake wata
2026-07-22 10:12:44
29
To see more videos from user @nasararadio98.5, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.