@marke.herbal.medicine: Maganin samun haihuwa ga mace da yardar Allah Ku jarraba ko ALLAH zaisa adace ga abubuwan da zaku samu Garin hulba cokali 3 Garin ganyel zaitun cokali 3 Garin kusdil Hindi ja cokali 3 Garin kurkum ( tumeric) cokali 3 Garin bawon. Ruman cokali 3 Sai hadesu. Waje daya. Arinka dibar cokali 1. A hada shi da tafarnuwa a tafatasashi arinka Sha insha ALLAH duk wani datti Na mahaifa zai wanko shi da yardar Allah. Masu bukata haihuwa ALLAH ya azurtasu da yaya. Na gari. ALLAH yajikan magabatAn mu