@dw_hausa: Me zai faru ga ‘yansandan da ake tuhuma da karbar rashawa daga shugaban ICPC?#labaranduniya #dwhausa #news#tiktokers

DW Hausa
DW Hausa
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 21 July 2026 12:26:24 GMT
191395
25398
551
1041

Music

Download

Comments

abu.fatima291
Abu fatima :
good job 👍
2026-07-21 22:19:00
0
zeey362
zee :
wann kamun Allah ne , Allah ya kara tonawa masu irin wann Zalincin a mutaane Amin
2026-07-21 14:24:57
51
dw_hausa
DW Hausa :
Idan ta tabbata an same su da wannan laifi, wane irin hukunci kuke ganin za su girba?
2026-07-21 21:19:23
12
as093346
Baiwar Allaah :
Dan allaah yan uwa ku taimakeni da 3k dan allaah ku taimakeni 😭
2026-07-21 17:15:19
10
falalu34
Muhammad falalu :
malam zango kace. ALI ne yaga ALI
2026-07-21 17:01:00
8
user477308600622
Naziru usman :
Najeriya cefa baza,amusu komiba
2026-07-21 16:55:54
8
pullodimoh3
UNIFULDE NIGERIA🇳🇬 :
nima an taɓa kwace min dubu 7000 sabida an ga 1million a hannu na a garin Abuja wai nayi money laundry
2026-07-21 15:44:02
6
hauwaahmadkidah
h!lwah :
🤣🤣🤣😂😂Ashe abimda ake yi a film gaskiya ne🤣🤣🤣
2026-07-21 16:37:38
12
mohdsunusi001
Moh’d Sunusi Dayyabu :
Allah ne ya kamasu
2026-07-21 13:27:04
14
nazeeru42
M NAZEER :
Inna lillahi wa inna ilaihi raji'un Duniya ta lalace, ba'a musu bulala ba'a hukuntasu kuma sunanan acikin KANO, sunanan acikin KANO. Narasa KANO wai wani irin... Ita wai shi ni KANO wani irin garine nikam wai shi? Komi KANO, Wanda ko Legos ba'a haka ko a Abuja ba'a haka ko a kaduna ba'a haka, inna lillahi wa inna ilaihi raji'un 😭😭 wannan Itace Tumbin giwan? Itace tumbin giwan?😢
2026-07-21 21:44:12
1
user3620732577010
Isah Ibrahim a.c :
Alhmdllh wannan shine halin yansandan najeria
2026-07-21 14:21:37
11
maryam2ure
🖤Maryam~Ture🖤 :
wllhy haka suke muma jiya 200k suka karba gun yayana wllhy kuma sukace wai sedai a ciro musu a p o s saboda cuta suda Allah
2026-07-21 23:06:06
0
user6099133924153
Habib abi :
allah ya kara
2026-07-21 19:54:09
1
sanikabir155
sarauta31 :
Allah yakara
2026-07-21 21:02:10
1
shehu.muhammed23
Shehu Muhammed :
Allah mungodema haka sukemuna
2026-07-21 13:25:48
6
comrdhareesuibrahim
Comrd Hareesu Ibrahim :
hooh Nasiru
2026-07-21 13:33:52
5
abubakarabdulla70710
Abusokoto90# :
Gagac
2026-07-21 17:20:45
1
abdullahiabubak39980
Abdul monita :
kaddara kuma
2026-07-21 17:13:59
1
muhammed37105
Muhammed GB :
kandarace walahi DW
2026-07-21 13:23:21
5
engr.umar.abdulhadi
Engr Umar Abdulhadi :
Masha Allah 😆
2026-07-21 17:25:21
1
tankoyunusa
Tanko Yunusa :
wannan kamun Allah ne,
2026-07-21 20:41:30
1
mamuda.musa.umar
Mamuda musa Umar kabo (Abuasla :
Allah mungodema haka suka kamani banyi laifin komaiba da azimi a kano wllh saida suka karbi naira dibu 50k a hannuna
2026-07-21 18:04:52
2
sulaiman.isyaku86
sulaiman isyaku :
99.99 duk halinsu daya
2026-07-21 20:37:49
1
nuraaminu7777
Nura Aminu :
Allah ya ci gaba da tona muku asiri masu karbar cin hanci da rashawa.
2026-07-21 17:24:55
1
muhammadgaddafiie
⚔️⚔️محمد القذافي⚔️⚔️ :
bawata kaddara ko ganganchi haka suke mana a hanya idan mundauko kaya wllhi Allah ya kawo mana gyara 🥰🥰
2026-07-21 20:00:58
1
To see more videos from user @dw_hausa, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About