@nurserydropout0: Ba dan uwa da ubana ba da na bi mota da na bi jirgi dan lagireto 🌚#viral #arewa #arewa__tiktok

Little Respect
Little Respect
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 21 July 2026 13:00:37 GMT
214661
10736
141
999

Music

Download

Comments

surayyamaina_
jewelry&Abaya byEmanCollection :
Wlh naci duka akan wannan wakar kai rayuwa😭😭😭
2026-07-25 23:24:25
11
ummeey_ummah
Ummah :
Now I understand why da muke yara idan aka ji muna wakar nan sai a hana mu ace ba kyau😂😂
2026-07-23 21:25:33
14
esheer502
shatu🥰 :
Hmmm wallahi ranan da nayi wakar nan ,sai kawai naji gub ,mama na ta bige mun baki sai jini. Allah ya jikan hajiya ta yasa tana aljannah
2026-07-26 19:39:56
10
hajjahajar0
hajjahajar :
munyi waka kuma an buge mana baki 😂sai yanzu na fahimta 😅😅
2026-07-26 08:38:13
4
musagadzama547
Musa Gadzama :
I think is not the original song
2026-07-24 08:26:19
2
maryam.g.usman
maryam G usman :
🤣🤣🤣💔wani tarihin baya fado🤣🤣
2026-07-27 11:43:54
1
embaba222
مريم :
😂😂😂😂an fasa mun Baki akan wakar Nan 😂😂😂😂😂
2026-07-24 21:52:54
4
sadiyaabdulkabir
Hajjo :
Zambizambi gar gada gada Zambi darling 💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼
2026-07-25 19:25:12
6
northprenueurhub_ltd
NORTHPRENEUR HUB LTD. :
Wannan wakan an hana mu yinta😂 wayyo Allah sarki jiya ba yau ba
2026-07-24 18:59:01
3
aminu.salihu205
aminu Salihu :
dan wace shekara akayi wakar nan wlh na manta?
2026-07-24 11:03:05
1
meeshal20
🖤✨🥀 :
hassu garba kenan Allah ya kai haske kabarinta
2026-07-25 00:35:50
2
chikago369
chikago369 :
I still don’t understand the concept behind this music
2026-07-24 14:41:55
1
mariyamukhtar347
zahra fashion & more :
dama ita tayi wakar Nan? nasan wakar Ina primary
2026-07-25 13:54:37
2
halimatusadiya30
Leema💎❤️ :
Munsha duka akan wakar nan
2026-07-26 18:45:02
1
ammagal
ma'u Ajiyar Allah :
Allah ya jikanta da rahama
2026-07-26 12:09:55
1
xeekgw
zaynabkgw :
Allah kajikan hafsu garba
2026-07-26 22:47:45
1
gafai.collection
GAFAI collection :
Wayyo ni
2026-07-26 22:11:54
1
maryamhamisu69
Mmn Anwar COLLECTION :
na haddace xan bi darling lkcn bansanma mene darling din b😂😂
2026-07-26 10:49:06
1
engineer662
engineer bala :
1997
2026-07-24 20:53:25
1
huzaifaisa981
Huxeef🤩 :
Allah sarki duniya lbr wlh akan wannan anci xa'a kunamun baki lokacinma ni bansa wakan baxa bace kawai inayi
2026-07-25 13:45:03
1
ummeee_xclusive_caps
Mrs-BBM :
Lokacin muna yara ba’a bari muji wakar nan in ansa a radio
2026-07-27 04:05:55
2
user2291558290816
Elmanseer :
1990s song... Allah sarki rayuwa jiya ba yau ba
2026-07-27 22:27:53
1
musakora19
Musa Kora :
pls which year?
2026-07-31 22:13:17
1
mamakhadija.09044
mamakhadija 09044286565#####34 :
yes
2026-07-24 06:07:31
0
To see more videos from user @nurserydropout0, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About