Kowace Irin shuka zakuyi haka zakumata, sai kumata ban ruwa sosai kasar ta jika sosai. Wannan shine👌🥰 mungode dafatan ku amfana. Duk Mai Tamba kofa abude take.
2026-07-21 16:34:39
22
Najwa Hammad :
nawa kake siyar da shukar
2026-07-22 12:28:14
1
UMMU-ASIM COLLECTION :
Kadinga saka gloves
2026-09-01 08:49:58
1
Bilqeesu Yousup :
Dan Allah ni yashi n saka a cikin shuka na na lemon grass d na’a na’a miracle leaves ba matsala hakan 🥺🥺
2026-07-21 20:27:52
3
Oum Hanif :
Don Allah a nuna mana yadda za'a dibi kasar bolar
2026-07-21 20:50:33
5
Mu'aazzam Shalelen Alhaji Goni :
Masah Allah Allah ya Kara taimakawa
2026-07-27 07:16:25
1
thatarewaguy :
Always wear gloves
2026-08-04 22:40:05
1
Faiza Aminu|Easy Recipes :
Masha allah nawa ne parsley
2026-08-09 12:28:58
1
maman Ra,ees :
gaskiya nima innason zanshuka dan kali
2026-07-24 17:41:56
1
Maryam Aminu :
dan Allah inaso Ina sokoto
2026-07-24 19:50:31
1
LA VOIX DE L'ENVIRONNEMENT :
Prochainement, il faudra mettre des gants et un masque, comme tu le disais, car il y a des déchets dans du sable!
2026-07-22 15:48:26
1
Salma's Bounty :
jazakallahu khair Broz 🤲
2026-07-23 20:36:21
1
Jaxilatu thrift wears💙✦SNG✦ :
kana siyarwa
2026-07-21 20:36:15
1
Girlies&home finds Gusau🎀 :
Location?
2026-07-22 15:23:08
1
Basira Sani :
Masha Allah
2026-07-23 08:14:27
1
@salmy :
pls a wane gari kke
2026-07-22 12:45:55
0
Raheeq perfumes :
Jazakallahu khairan
2026-07-21 20:39:20
1
Madaki Spices :
Zuwa gobe zan muku na plastic bab ko pot Insha Allah.🙏🙏🙏
2026-07-21 16:35:59
5
HeartHadeexa🩰 :
Okay 👌🏾
2026-07-21 20:18:35
1
Innahsmakeover :
Babana kasa hand gloves next time please
2026-07-21 20:01:38
2
Oum Hanif :
shin nan gaba zaka sa mata taki ne, like kashin shanu ko a a?
2026-07-21 20:53:40
1
Umaru Garba :
nawane naa,a na a
2026-07-21 17:28:45
1
fulani 🦋👌 :
ina Alfari da kai🥰🥰🥰🥰
2026-07-21 22:36:45
1
hajeer delight :
akwai kasa da Ake cirewa daga kwata ana iyayi dashi KO saina Bola din pls
2026-07-22 06:56:35
2
MOHAMMADU SANI IBRAHIM D :
Masha Allah
2026-08-19 17:43:36
1
To see more videos from user @madaki_spices, please go to the Tikwm
homepage.